Hukumar Hana Fasa kwauri ta Kasa ta ce ta kwace kayayyaki 35 tare da motoci 19 cikin watanni 2 da suka gabata a iyakar jihohin Kano da Jigawa Read more
Kwamishinan Yan Sandan Jihar Kaduna ya bawa matafiyan da suke bin hanyar Kaduna zuwa Abuja tabbacin cewa an samu tsaro mai inganci a hanyar Read more
Gwamnan Jihar Rivers Nyesom Wike ya ce hanya daya da zata kawo karshen hare-haren yan bindiga ita ce korar gwamnatin Jam’iyar APC Read more
Ministan Sadarwa Isah Pantami ya ce akwai buƙatar al’ummar Musulmi su ƙara gina masallatai da cibiyoyin Musulunci don bunƙasa addinin Read more
Dakarun Hadin Gwiwa sun kashe kimanin mayakan kungiyar Boko Haram 100 tare da manyan kwamandojin su 10 a yankin Tafkin Chadi Read more
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya sanar da amincewa da karin kashi 30% na albashin likitoci a kananan hukumomi bakwai da ke jihar Read more
Karamar Hukumar Kirikasamma ta kashe kudi fiye da naira 1,850,000 wajen tallafawa shugabannin jam’iyyar APC a matsayin tallafin azumi Read more
Gwamnatin jihar Jigawa tana gudanar da aiyukan mazabu na kimanin naira miliyan dari a sassa daban-daban na karamar hukumar Gumel Read more
Yadda wasu yan ta’adda suka kai hari kauyukan Gwada da ke karamar hukumar Shiroro a jihar Neja a lokacin da musulmi suke shirin buda baki Read more
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi na kasa Chris Ngige ya shiga jerin takarar neman kujerar shugaban kasa a tutar jam’iyyar APC Read more