Hukumomin EFCC da ICPC sun ce sun samu rauni da rashin kwarin gwuiwa sakamakon afuwar da shugaba Buhari ya yiwa tsohon gwamnan jihar Taraba da na Filato Read more
Dan takarar shugaban kasa, Bola Tinubu, ya ce ba za a zargi matasan Najeriya da kasala ko lalaci ba Read more
Kungiyar SERAP tayi kira ga shugaba Buhari da ya kara nazari domin janye afuwar da aka yi wa tsaffin gwamnonin jihohin Filato da Taraba Read more