Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Jigawa ta ce kimanin mutane 595 ne suka mutu a sanadiyar cutar Amai da Gudawa wanda ta harbi mutane dubu 21,877 Read more
Rundunar Sojin Saman Najeriya ta lalata maboyar yan bindiga a kyauyen Kambari da ke karamar hukumar Karim Lamido ta jihar Taraba Read more
Alhaji Aliko Dangote ya bada tabbacin cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ne zai bude matatar mansa kafin karshen wa’adin sa na shekarar 2023 Read more
Hukumar Hana Fasakwafri ta Kasa kwastam ta sanar da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umurnin bude karin iyakokin kasar nan guda hudu Read more
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta ce an kashe akalla ‘yan ta’adda biyu a jiya tare da kwato muggan makamansu da layukan su da kuma alburusai Read more
Hukumar lafiya ta duniya ta ce akalla yara miliyan daya sun samu allurar rigakafin cutar zazzabin cizon sauro zagayen farko a nahiyyar Afirka Read more
An bayyana bashin da ake bin jihar Jigawa na naira miliyan dubu 42 da miliyan 700 a matsayin daya daga cikin mafiya karanci a Najeriya Read more
Sojojin Najeriya sun dakile wani hari da aka kai wa al’ummar Malari, a karamar hukumar Mafa dake jihar Borno Read more
Gwamnatin jihar Neja ta karyata ikirarin da ta yi na cewa wani jirgin yakin sojojin saman Najeriya NAF ya kashe kananan yara 6 Read more