Jami’an kasar Saudiyya, Askarawa suna cigaba da kama mabarata a cikin Makka da kusa da Ka’aba Read more
Sojoji a Mali sun maido da iko a sansanoni uku da ke tsakiyar kasar bayan da mayakan jihadi suka kai musu wani hari Read more
Kungiyar dattawan jihar Katsina ta bayyana damuwarta kan aikin hanyar Kano zuwa Katsina da aka yi watsi da ita tsawon watanni uku da suka gabata Read more
A jiya ne al’ummar garin Gashu’a ta jihar Yobe sun shiga cikin firgici, sakamakon wata babbar fashewar wani abu da ya afku a garin Read more
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, NIMet, ta yi hasashen samun hasken rana da gajimare daga yau Litinin zuwa Laraba Read more
Gwamnatin Muhammadu Buhari tayi watsi da yaki da cin hanci da rashawa da ta yi amfani da shi wajen yakin neman zabe wanda ya bata mulki a 2015 – Femi Falana Read more
Shugaba Buhari ya jajantawa gwamnati da al’ummar kasar Kenya bisa rasuwar shugaban ‘yan adawar kasar na farko Mwai Kibaki Read more
‘Bamu da alaka kai tsaye ga kowanne dan takara ko jam’iyya a zaben 2023’ -Martaninin Kungiyar Dattawan Arewa ga PDP Read more