Yan bindiga sun kashe mutane 3 a garin Gurbin Magarya na karamar hukumar Jibia ta Jihar Katsina tare da raunata mutum 3 Read more
Shugaban kasar Somalia ya sanar da kudurin sa na sake tsayawa kujerar shugaban kasar a karo na biyu Read more
Gwamna Badaru Abubakar ya ce a kullum da tausayin talaka Shugaba Buhari yake kwana yana tashi a ransa Read more
Kimanin mutane 7 ne aka bada rahotan cewa yan bindiga sun kashe a garin Faru na karamar hukumar Maradun ta Jihar Zamfara Read more
Jinkirin da ake samu a lokacin loda man fetur a shine dalilin da ya saka ake samun cunkuso a gidajen mai – NNPC Read more
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ta sake tsawaita yajin aikin da take yi da wata uku Read more
Shugaba Buhari ya umarci Sojoji su ninka kokarin su wajen dakile hare-haren yan bindiga a yankin arewa maso yammacin kasar nan Read more