Hukumar bunkasa ilmin manya ta jihar Jigawa ta kaddamar da shirin rabon akwatinan radio karkashin shirin ta na koyarwa ta hanyar radio Read more
‘Yan sanda a jihar Neja sun ce sun dakile harin da ‘yan bindiga suka kai kauyen Jellako da ke karamar hukumar Rafi a jihar Read more
Hukumar ilimi matakin farko ta jihar Jigawa ta yi bikin bude bada tayin kwangilar gina azuzuwa 180 Read more
Kungiyar dalibai ta kasa NANS ta baiwa gwamnatin tarayya da ASUU wa’adin kwanaki tara da su bude makarantu Read more
Hukumar NDLEA ta kama akalla mutane 303 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi a jihar Kaduna Read more
Rundunar ‘yansandan jihar Kebbi ta gabatar da cakin kudi na naira miliyan 60 ga iyalan jami’an ‘yansanda 6 da ‘yan fashin daji suka kashe Read more