Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun kashe ‘yan sanda uku da wani dan achaba a garin Suleja na jihar Neja Read more
Ya kamata masoya suna yin gwajin cutar HIV mai karya garkuwar jiki kafin su fara maganar aure – Masana Read more
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da cafke wani Kansila dauke da bindiga samfurin AK-47 da harsasai a karamar hukumar Soba Read more
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta gargadi masu ababen hawa kan yadda suke mummunan lodi da kuma matsalar tukin yara Read more
Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta yi kira ga gwamnonin kasarnan da su yi koyi da gwamnatin Jihar Jigawa bisa yadda take damawa da Fulani Read more
Gwamnan jihar Bauchi ya ce samun cin gashin kai na iya zama da wahala kasancewar ‘yan kabilar Igbo ne suka mallaki rabin Najeriya Read more
Shugaban kasa Buhari yana da wanda ya fi son ya gaje shi a 2023, amma ba zai ambaci sunansa ba – Adesina Read more