Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya ce a tarihin Najeriya babu wata gwamnati da ta samu nasarorin da jam’iyyar APC ta samu Read more
Rahoton hukumar kididdiga ta kasa yace an samu hauhawar farashin kayan abinci da sauran kayayyakin masarufi a watan Afrilu Read more
Hukumar aikin Hajji ta kasa a jiya ta sanar da fara tantance kamfanonin sufurin jiragen sama da za suyi aikin jigilar alhazan bana. Read more
Gwamnatin tarayya ta ba da umarnin cigaba da zirga-zirgar jiragen kasa daga Abuja zuwa Kaduna daga ranar 23 ga watan Mayu Read more
Yadda EFCC ta kama Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris, bisa almundahana da karkatar da kudade da yawansu ya kai Naira miliyan dubu 80 Read more
Gwamnatin jihar Jigawa za ta dauki karin malamai dubu biyu aiki karkashin shirin J-teach a jihar Jigawa Read more