Rahoton hukumar kididdiga ta kasa yace an samu hauhawar farashin kayan abinci da sauran kayayyakin masarufi a watan Afrilu

Rahoton hukumar kididdiga ta kasa yace an samu hauhawar farashin kayan abinci da sauran kayayyakin masarufi a watan Afrilun da ya gabata.

Tsadar kayan masarufin dai na daga cikin manyan abubuwan dake bayar da gagarumar gudunmawa wajen jefa al’umma cikin matsin rayuwa.

Comments (0)
Add Comment