Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero murnar karramawar da jamhuriyar Senegal ta yi masa Read more
Taliban ta umurci mata masu gabatar da shirye-shiryen talabijin na Afganistan da sauran matan da ke bayyana a talabijin da su rufe fuskokinsu yayin da ake haska su Read more
Gwamna Nasir El-Rufa’i ya tabbatar da kasancewar ‘yan ta’addar Ansaru da sauran miyagun mutane a jihar Kaduna Read more
Hukumar kula da tsaftar muhalli ta jihar Jigawa JISEPA ta kaddamar da aikin yashe magudanan ruwa a Dutse na tsawon makonni biyu Read more
Gwamnatin Jihar Jigawa ta kammala sama da kashi 95 cikin 100 na ayyukan data gada daga gwamnatocin da suka gabata wadanda kudinsu ya haura naira miliyan dubu 96 Read more
Hukumar EFCC ta samu umarnin kotu na tsare Akanta Janar na tarayya Ahmed Idris na karin wasu kwanaki Read more
Hukumar tsaron fararen hula na Civil Defense ta tarwatsa wasu gungun barayin babura dake addabar mutanen karamar hukumar Jahun a jihar Jigawa Read more
Babban bankin kasa (CBN) ya yi kira ga manoman da suka ki biyan basussukan da aka basu a karkashin shirin Anchor Borrowers da su biya Read more
Dakarun Operation Delta Safe da sun gano tare da lalata haramtattun matatun man fetur guda 167 a yankin Neja Delta cikin makonni 3 Read more