Sama da mutane 30 ne aka ruwaito sun bace a jihar Borno bayan da wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai musu hari Read more
Tsohon gwamnan jihar Gombe, Ibrahim Dankwambo, ya karbi tikitin takarar Sanatan Gombe ta Arewa domin tsayawa takara a jam’iyyar PDP a 2023 Read more
Yadda Ibrahim Saminu Turaki ya kasance dan takarar sanata mai wakiltar mazabar Jigawa ta Arewa maso Yamma – PDP Read more
Ma’aikatar kula da muhalli ta jihar Jigawa ta yi barazanar daukar mataki akan wanda aka samu da laifin cin iyakar makiyaya Read more
Masu bukata ta musamman sun yi barazanar kai karar INEC kotu bisa rashin samar da abubuwan da suke bukata na zabe Read more
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta gargadi matasa da su guji duk wani abu da zai kawo cikas ga zaman lafiya da ake samu a jihar Read more
Hukumar EFCC ta sake gurfanar da Sambo Dasuki da tsohon gwamna Attahiru Bafarawa da tsohon ministan kudi Bashir Yaguda da wasu mutane biyu bisa zargin karkatar da kudi naira miliyan dubu 23 da miliyan 300 Read more
Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da ware kudi naira miliyan 15 domin shiryawa domin yakar cutar kumburin ciki Read more
Uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari ta bayyana goyon bayanta ga mata masu neman tsayawa takara a zaben 2023 Read more