Gwamnatin tarayya ta ce kawo yanzu ta kashe naira biliyan goma sha biyu wajen ciyar da daliban firamare a jihar Jigawa Read more
Duk ma’aikatan Najeriya ya kamata su zabe ni a 2023 karkashin jam’iyyar Labour Party a cewar Peter Obi Read more
Ba zamu bari mutum marar nagarta ya wakilci Najeriya ta hanyar amfani da jam’iyyar mu ba a zaben 2023 – APC Read more
Hukumar EFCC ta sake bankado wasu Naira biliyan 90 da ake zargin dakataccen Akanta Janar Ahmed Idris da hannu a ciki Read more
Kungiyar Kiristoci ta bukaci shugaban kasa Buhari da ya taimaka wajen kubutar da limamin wani coci Read more
Hukumar Kula da Hasashen Yanayi ta bukaci yan Najeriya da su kasance cikin shiri domin fuskantar matsanancin zafi na tsawon kwanaki uku Read more
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Mohammed ya yi alkawarin samar da ofishin ‘yan sanda cikin gaggawa a yankin Yelwan da ke karamar hukumar Bauchi Read more
Batan biliyan 20 na daya daga cikin dalilan da yasa muka kama tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdul’aziz Yari Read more