Wasu Yan bindiga sun kashe wani malamin makaranatar gaba da sikandire da ke Lafiya babban birnin jihar Nasarawa Read more
Fadar shugaban kasa ta nisanta shugaba Buhari da shirin tsayar da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a matsayin dan takarar jam’iyyar APC Read more
Mataimakin Gwamnan jihar Jigawa, Mallam Umar Namadi, shine ya lashe zaben fidda gwani na dan takarar gwamna a jam’iyyar APC Read more
Shugaba Buhari yace gwamnatinsa tana assasa ginshiki mai inganci na kyakykyawar rayuwa domin yara manyan gobe a Najeriya Read more
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta haramta bangar siyasa da tare da yin amfani da duk wani makami ga yaran yan siyasa Read more
Jarirai 11 sabbin haihuwa sun mutu sakamakon wata gobara da ta tashi a wani asibiti a birnin Tivaouane da ke yammacin kasar Senegal Read more
Hukumar Shari’ar Musulunci ta jihar Kano ta aurar da wasu mata da suka musulunta inda ta dauki nauyin aurensu Read more
Wasu ‘yan bindiga sun kashe wakilai uku na ‘yan takarar gwamna na jam’iyyar PDP daga karamar hukumar Mariga ta jihar Neja Read more