Dakarun Operation Hadin Kai cikin sati 2 da suka gabata sun kashe yan ta’adda 14 tare da kama wasu 15 Read more
Gwamnatin tarayya ta dawo da wasu Yan Najeriya 166 da suka makale daga kasar Libya a wani yunkuri da sukeyi domin tsallakawa nahiyyar Turai ci rani Read more
Shugaba Buhari ya ce nahiyar Afirka na bukatar samar da makamashin wuta mai dimbin yawa domin bunkasar ta saboda sauyin yanayi Read more
Hukumar dakile bazuwar Cututtuka ta kasa (NCDC) ta ce akalla mutane 54 ne suka mutu sakamakon kamuwa da cutar kwalara a Najeriya Read more