Kimanin mutum 200 ne a Kano aka kwantar da su a asibiti bayan sun shaki wani gurbataccen Sinadari Read more
Kungiyar Fulani Makiyaya ta Miyatti Allah ta ce kimanin Mambobin ta dubu 10 ne aka kashe tare da raba miliyan 2 da muhallansu cikin shekaru 7 da suka gabata a Najeriya Read more
Kaso 99 na yan takarar shugaban kasa sun amince da yin sasanto wajen fidda yan takara – APC Read more
Gwamnatin Tarayya ta haramta sayar da naman daji a matsayin rigakafin hana yaduwar kyandar biri Read more
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, yace shine cancanci ya gaji shugaban kasa Buhari Read more