An sallami tsohon shugaban Najeriya Abdussalami Abubakar daga asibiti a birinin Landan baya wata ƴar gajeriyar jinya Read more
Jam’iyyar APC ta jihar Jigawa ta fitar da Engr. Aminu Usman Gumel, Kwamishinan Aiyuka da Sufuri na jihar jigawa a matsayin wanda zai yi mataimakin gwamna a zaben 2023 Read more
Tsohon ministan ma’aikatar kula da harkokin Neja Delta Godsday Orubebe ya fice daga jam’iyyar PDP Read more