Labarai

An sallami tsohon shugaban Najeriya Abdussalami Abubakar daga asibiti a birinin Landan baya wata ƴar gajeriyar jinya

An sallami tsohon shugaban Najeriya Abdussalami Abubakar daga asibiti a birinin Landan na Birtraniya, bayan da ya yi wata ƴar gajeriyar jinya. Mai taimaka wa Shugaba Buhari kan harkokin yaɗa labarai Malam Garba Shehu ne ya faɗi hakan a shafinsa na Tuwita. Malam Shehu ya ce shugaban ya ji sauƙi Continue reading
Labarai

Jam’iyyar APC ta jihar Jigawa ta fitar da Engr. Aminu Usman Gumel, Kwamishinan Aiyuka da Sufuri na jihar jigawa a matsayin wanda zai yi mataimakin gwamna a zaben 2023

Jam’iyyar APC ta Jihar Jigawa ta fitar da Engr. Aminu Usman Gumel, Kwamishinan Aiyuka da Sufuri na Jihar jigawa a matsayin wanda zai yi mataimakin gwamnan jihar a zaben 2023. Mun samu shaidar hakan bayan ganin taya murna daga shugaban karamar hukumar Gumel, Ahmad Rufa’i yayi a Continue reading
Labarai

Yadda wasu manyan ‘yan bindiga suka sace wani Maigari da dansa a jihar Bauchi

Rundunar yan sanda a jihar Bauchi da ke Najeriya ta tabbatar da kai hari da kuma sace maigarin kauyen Zira, Alhaji Yahya Abubakar da dansa, Habibu Saleh a karamar hukumar Toro. Mai magana da yawun rundunar SP Ahmed Wakil ne ya bayar da sanarwar ga manema labarai. Ya ce yan bindigar sun auka Continue reading
Labarai

Tsohon ministan ma’aikatar kula da harkokin Neja Delta Godsday Orubebe ya fice daga jam’iyyar PDP

Tsohon ministan ma’aikatar kula da Harkokin Neja Delta a Najeriya Godsday Orubebe ya sanar da barin jam’iyyar adawa ta PDP. Orubebe ya sanar da ficewar ne a wasikar da ya aike wa Shugaban jam’iyyar PDPn Iyorchia Ayu, in ji jaridar TheCable. ”Na zaci a lokacin da Continue reading
Labarai

Gwamnan jihar Kaduna El-Rufai ya kori shugaban kungiyar NUT da malamai fiye da 2000

Gwamnatin jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta sanar da korar malamai 2,356, da suka gaza cin jarrabawar gwaji da aka yi musu. Hukumar da ke kula da ilimi matakin farko ta KADSUBEB ta sanar da matakin ranar Lahadi, wanda ya shafi har da shugaban kungiyar malamai ta kasa Audu Amba. Mai magana Continue reading