Browsing Category
Ilimi
Hukumar JAMB ta bankaɗo daliba 3,000 na bogi da suka kammala karatun jami’a
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta ƙasa (JAMB) ta bankaɗo daliban da suka kammala karatun jami'a na bogi 3,000 da kuma mallakar takardun shaidar kammala!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Najeriya ta kammala shirin fidda Naira biliyan 35 dan bada rance karatu ga dalibai 7,000
Rahotanni daga Najeriya na nuna cewar, gwamnatin kasar ta kammala shirin fidda kudin da suka kai naira biliyan 35, dan bada rance karatu ga dalibai dubu 70, da ke karatu a manyan!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar bada tallafin karatu ta jihar Jigawa ta bukaci daliban jihar da su shiga shafin ta na yanar…
Hukumar bada tallafin karatu ta jihar Jigawa, scholarship board ta bukaci daliban jihar nan da suka sami guraben karatu a manyan makarantun kasar nan da su tabbatar sun shiga shafin!-->…
Read More...
Read More...
Malaman jami’o’in Najeriya su ne mafi karancin albashi a duniya
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa reshen Jami’ar Modibbo Adama da ke Yola, ta koka kan yadda malaman jami’o’in Najeriya su ne mafi karancin albashi a duniya.
El-Maude Gambo Jibreel,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Fulata ya gabatar da bukatar biyan malaman firamare albashin ₦250,000 a Najeriya
Shugaban kwamitin majalisar wakilai mai kula da ilimin jami’o’i, Dr. Abubakar Hassan Fulata ya gabatar da bukatar biyan malaman firamare albashi dubu dari biyu da hamsin a kasar nan.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya kaddamar da rabon kayan makaranta ga dalibai 30,000 a jihar Jigawa
Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya kaddamar da rabon kayan makaranta ga dalibai 30,000 a manyan makarantun sakandire dake fadin jihar.
taron wanda ma’aikatar ilimi mai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akwai yiwuwa a tilastawa ASUU shiga yajin aikin gama gari a fadin kasar nan
Mambobin kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU), sun ce mai yiwuwa a tilasta musu shiga yajin aikin gama gari a fadin kasar nan, saboda abin da suka bayyana a matsayin rashin gamsuwa!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan bindiga sun sace dalibai a jami’ar kimiyya da fasaha ta Confluence da ke Okene
A ranar Alhamis da daddare ne ƴan bindiga suka mamaye jami'ar kimiyya da fasaha ta Confluence da ke Okene a jihar Kogi inda suka sace wasu ɗalibai.
Wani shaida ya ce ƴan bindiga sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa zata cigaba da tallafawa Jami’ar Fasaha ta gwamnatin tarayya dake garin Babura
Gwamnatin jihar Jigawa zata cigaba da tallafawa harkokin koyo da koyar a Jami’ar Fasaha ta gwamnatin tarayya dake garin Babura.Mataimakin Gwamnan jiha Injiniya Aminu Usman Gumel ya!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta fito da wani shiri na amfani da fasaha wajen koyo da koyarwa a jihar
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta fito da wani shiri na amfani da fasaha wajen koyo da koyarwa don inganta harkar ilmi a jihar nan.
Kwamishinan ilimi mai zurfi na jihar Dr Isa Yusif!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...