Browsing Category
Addini
Gwamnan jihar Neja ya bayyana rashin gamsuwarsa kan yadda NAHCON ta gudanar da shirye-shiryen aikin…
Gwamnan jihar Neja Mohammed Umar Bago ya bayyana rashin gamsuwarsa kan yadda hukumar alhazan Najeriya Nahcon ta gudanar da shirye-shiryen aikin Hajji bana.
Yayin da yake amsa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Najeriya ta tabbatar da rasuwar Alhazanta 15 daga cikin Alhazan da suka yi aikin hajji bana
Najeriya ta tabbatar da rasuwar alhazanta 15 daga cikin alhazan nata fiye da dubu 50 da suka yi aikin hajjin bana da aka kammala a Saudiyya.
Hukumar Alhazan ƙasar ce ta tabbatar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Kano tana bawa alhazan jihar dake kasa mai tsarki abinci kyauta sau biyu a kullum
Gwamnatin jihar Kano ta ce tana baiwa alhazan jihar da a halin yanzu suke kasar Saudiyya don gudanar da aikin Hajjin bana na 2024 abinci kyauta sau biyu a kullum.
Shugaban tawagar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sarkin Musulmi ya bada umarnin fara duban jinjirin watan Babbar Sallah
Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci ta (NSCIA) kuma Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya bukaci al’ummar Musulmin da su sanya ido kan ganin jinjirin watan!-->…
Read More...
Read More...
An kwashe maniyyata sama da 16,000 a cikin kwanaki goma na farko – NAHCON
Hukumar alhazai ta Najeriya ta kwashe maniyyata sama da 16,000 a cikin kwanaki goma na farko tun bayan da hukumar ta fara jigilar maniyyata zuwa kasa mai tsarki domin gudanar da aikin!-->…
Read More...
Read More...
Za’a fara jigilar maniyyata aikin hajjin bana zuwa ƙasa mai tsarki domin sauke farali
Hukumar Alhazan ta kasa NAHCON za ta fara jigilar maniyyata aikin hajjin bana zuwa ƙasa mai tsarki domin sauke farali.
Za a ƙaddamar da fara jigilar maniyyatan bana ne a jihar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wani matashi ya cinna wa masallaci wuta ana tsaka da Ibada
'yan sandan Kano ta ce tana ci gaba da bincike kan lamarin wanda ya faru a Gabasawa, sannan za ta yi ƙarin bayani kan lamarin.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta ce ta kama wani!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An hana gudanar da wasa ko tseren dawaki yayin bukukuwan Sallah a Minna
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta hana gudanar da wasa ko tseren dawaki a Minna, babban birnin jihar a yayin bukukuwan Sallah.
Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Shawulu Ebenezer!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wasu bata gari sun tare wa masu zuwa sallar Tahajju hanya a garin Minna
Wasu bata gari sun tushe hanyar zuwa Kuta a garin Minna na jihar Neja jiya Juma’a, inda suka kai wa masu zuwa sallar Tahajju hari.
Mazauna yankin sun bayyanawa majiyarmu cewa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan sanda sun tarwatsa mabiya darikar shi’a a Kaduna
Akalla mutane hudu ne suka rasu yayin da ‘yan sanda suka yi harbi domin tarwatsa yunkurin mambobin kungiyar yan uwa musulmi ko kuma mabiya darikar shi’a jiya a Kaduna.
An ruwaito!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...