Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Umar Muhammad

Author

Umar Muhammad 2387 posts 0 comments

Labarai

Jam’iyyar ADC ta naɗa Sanata David Mark matsayin shugabanta na riƙo

Umar Muhammad Jul 2, 2025 0
Haɗakar hammayar ADC a Najeriya ta tabbatar da naɗin Tsohon Shugaban Majalisar Dattawan Ƙasar, Sanata David Mark a matsayin sabon shugabanta na ƙasa. Sanata David Mark, ya bayyana…
Read More...
Ilimi

An gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara da shekaru a jihar Jigawa

Umar Muhammad Jun 28, 2025 0
Hukumar Ilmi Matakin Farko ta jihar Jigawa ta gano wasu malamai basa zuwa wurin aiki na tsawon shekara da shekaru. Daraktan wayar da kai na hukumar, Mallam Magaji Idris Bakano ya…
Read More...
Labarai

Tinubu amince da daukar kuratan yansanda 30,000 a wannan shekarar – Sanata Ahmed Abdulhamid

Umar Muhammad Jun 28, 2025 0
Shugaban kwamatin lura alamurran yan sanda na majalissar dattawa ta kasa , Sanata Ahmad Abdulhamid yace , hukumar lura da harkokin yan sanda ta kasa ta samu sahalewar daukar kuratan…
Read More...
Labarai

Tinubu ya aike da saƙon ta’aziyarsa ta rasuwar Alhaji Aminu Ɗantata

Umar Muhammad Jun 28, 2025 0
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya aike da saƙon ta'aziyarsa ta rasuwar Alhaji Aminu Ɗantata, attajirin ɗankasuwa da ya rasu a Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, wanda ya rasu yana da shekara…
Read More...
Labarai

Ƙungiyar NLC tana tattara bayanan jihohin da har yanzu ba su fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi…

Umar Muhammad Jun 23, 2025 0
Ƙungiyar Ƙwadago ta kasa, NLC, ta ce tana tattara bayanan jihohin da har yanzu ba su fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi na naira dubu saba’in ba ga ma’aikata. Mataimakin…
Read More...
Jigawa

Gwamna Namadi ya yabawa Hadejawa bisa irin tarbar da suka masa a lokacin taron gwamnati da jama’a

Umar Muhammad Jun 23, 2025 0
Gwamnan jihar jigawa Umar Namadi ya yabawa Hadejawa bisa irin tarbar da suka masa a lokacin taron gwamnati da jama’a na karamar hukumar da aka gudanar a jiya Lahadi 22 ga watan Yuni. …
Read More...
Labarai

Jihohi 11 a Najeriya za su bullo da tsarin da zai magance rikicin makiyaya da manoma

Umar Muhammad Jun 23, 2025 0
Jihohi goma sha ɗaya a Najeriya na shirye-shiryen fara kiwon dabbobi ta hanyar wuraren kiwo (ranching) domin magance rikicin makiyaya da manoma da ya jima yana haddasa asarar…
Read More...
Ilimi

JAMB za ta gudanar da jarabawar gyara ranar Asabar, 28 ga watan Yuni

Umar Muhammad Jun 23, 2025 0
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami’a ta Kasa (JAMB) ta ce za ta gudanar da jarabawar gyara ta 2025 UTME ranar Asabar, 28 ga watan Yuni. A wata sanarwa da hukumar ta fitar a…
Read More...
Labarai

An kashe wasu mutane 12 a hanyarsu ta zuwa ɗaurin auren ɗan’uwansu

Umar Muhammad Jun 21, 2025 0
Aƙalla ƴan ɗaurin aure 12 ne aka kashe a ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Filato a hanyarsu ta zuwa ɗaurin auren ɗan'uwansu, sannan kuma an jikkata wasu mutum 11 a lamarin wanda aka yi a…
Read More...
Jigawa

Jam’iyyar PDP ta sha alwashin dawowa kan karagar mulki a zaɓen 2027

Umar Muhammad Jun 21, 2025 0
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Jigawa ta sha alwashin dawowa kan karagar mulki a zaɓen 2027 tare da fitar da ‘yan ƙasa daga halin ƙunci da suka tsinci kansu aciki. A cikin wata…
Read More...
1 2 3 … 239 Next

Latest News

Gwamnatin Gombe Ta Ware N260m Don Sauya Wa Kasuwar Hatsi…

TUC Za Ta Karfafa Haɗin Gwiwa da Gwamnatin Jigawa Don…

Mutum 3,000 Sun Yi Hijira Saboda Hare-Haren ’Yan Bindiga A…

An Kama Jami’in DSS Na Bogi A Abuja

Prev Next 1 of 1,766
Popular Topics
  • Labarai6406
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Gwamnatin Gombe Ta Ware N260m Don Sauya Wa Kasuwar…

TUC Za Ta Karfafa Haɗin Gwiwa da…

5 days ago

Mutum 3,000 Sun Yi Hijira Saboda…

5 days ago

An Kama Jami’in DSS Na Bogi A Abuja

5 days ago
Prev Next 1 of 1,766

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Gwamnatin Gombe Ta Ware N260m Don Sauya Wa Kasuwar Hatsi…

TUC Za Ta Karfafa Haɗin Gwiwa da Gwamnatin Jigawa Don…

Mutum 3,000 Sun Yi Hijira Saboda Hare-Haren ’Yan Bindiga A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.