Browsing Category
Labaran Duniya
Gobara ta tashi a ɗaya daga cikin kasuwanni mafi girma a birnin Accra na Ghana
Wata gagarumar wuta ta kama a ɗaya daga cikin kasuwanni mafi girma a Accra, babban birnin ƙasar Ghana, inda ta cinye akasarin kasuwar.
Har yanzu dai babu cikakken bayani kan abin da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kasar Zimbabwe ta kawo karshen yanke hukuncin kisa
A hukumance ƙasar Zimbabwe ta kawo karshen yanke hukuncin kisa, bayan shugaban kasar Emmerson Mnangagwa ya rattaɓa hannu kan dokar.
A yanzu za a maye gurbin hukuncin kisa da zaman!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Aƙalla ‘yan ƙasar Nijar 300 ne ake zargin hukumomin Libiya sun tsare
'Yan ƙasar Nijar, aƙalla 300 ne ake zargin hukumomin Libiya sun kama tare da tsare su a cikin wani mawuyacin hali na rashin kula tsawon wata da watanni.
A cikin wani bidiyo da ake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutum 7 sun mutu yayin zanga-zangar bayan zaɓe a Mozambique
Aƙalla mutum bakwai ne suka mutu yayin da wasu da dama suka jikkata a zanga-zangar da ta ɓarke bayan zaɓen da aka gudanar ranar 13 ga watan Nuwamba a lardin Nampula da ke arewacin!-->…
Read More...
Read More...
Da yiwuwar Amurka ta fitar da hannunta daga yaƙe-yaƙen ƙasashen ƙetare
Yayin da Donald Trump ke ci gaba da naɗe-naɗen muƙamai, kafofin watsa labaran Amurka sun yi hasashen cewa zai ba wa sanatan Florida, Marco Rubio muƙamin sakataren harkokin waje.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Koriya ta Arewa ta yi gwajin sabon maƙami mai linzami
Koriya ta Arewa ta ce makami mai linzami da ta harba a ranar Alhamis wani sabon samfurin makami ne mai suna Hwasong-19.
Makamin ya yi nisan da ba a taɓa ganin irinsa ba a baya bayan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana ci gaba da ayyukan ceto a ambaliyar da ta ɗaiɗaita yankin Valeancia
Ana ci gaba da ayyukan ceto a ambaliyar da ta ɗaiɗaita yankin Valeancia a ƙasar Sifaniya a cikin sa'o’i 24 da suka gabata.
Zuwa yanzu dai waɗanda suka rasu sun kai aƙalla mutane 95,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yau ake cika shekaru 10 da zanga zangar da ta kawar da shugaban kasar Burkina Faso
Yau ake cika shekaru 10 da zanga zangar da ta kawar da shugaban kasar Burkina Faso Blaise Compaore daga karagar mulki bayan ya kwashe shekaru 27 a karagar jagorancin kasar.
Wasu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sakataren Harkokin Wajen Amurka ya sauƙa a Isra’ila don batun zaman lafiya
Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Antony Blinken, ya sauƙa a Isra'ila don ƙoƙarin farfaɗo da yarjejeniyar dakatar da buɗe wuta a Gaza da kuma tattaunawa kan sako mutanen da aka yi!-->…
Read More...
Read More...
Aƙalla mutum 55 aka kashe cikin sa’o’i 24 a Gaza
Ma'aikatar lafiya karkashin ikon Hamas a Gaza ta ce aƙalla mutum 55 aka kashe a Gaza cikin sa'o'i 24 da suka wuce, sannan an jikkata wasu 329.
A wani sabon bayani da ma'aikatar ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...