Browsing Category
Siyasa
Tinubu ya bukaci ‘yan Najeriya su ƙaunaci ƙasa duk da matsalolin tsaro
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce gwamnati ta ɗauki matakan gaggawa domin magance matsalar rashin tsaro a faɗin ƙasar
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ‘yan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a a matsayin ranar hutu domin Ranar Dimokuraɗiyya
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranar Juma’a a matsayin hutu na ƙasa, domin tunawa da cikar Najeriya shekaru 27 a jere tana gudanar da mulkin dimokuraɗiyya ba tare da katsewa ba.!-->…
Read More...
Read More...
Bayo Onanuga ya bayyana cewa Tinubu ya sadaukar da kansa domin farfaɗo da Najeriya
Mai Bai Wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Yaɗa Labarai da Dabaru, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ɗauki matakai masu wahala amma masu matukar amfani domin ceto!-->…
Read More...
Read More...
Atiku ya bayyana cewa ADC za ta ceto dimokraɗiyyar Najeriya daga barazanar da take fuskanta
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bayyana cewa tsarin da aka bi wajen gudanar da zaɓen fidda gwani a jam’iyyar ADC ya nuna cewa dimokraɗiyya na nan da ranta a!-->…
Read More...
Read More...
PDP ta ce hukuncin kotu ya share wa Jonathan fagen takarar 2027
Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa hukuncin da Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke na tabbatar da cancantar tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, ya sake tsayawa takarar shugaban!-->…
Read More...
Read More...
Atiku ya zargi APC da yin aringizon kuri’u a zaɓen fidda gwani
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya ce babu kamshin gaskiya a adadin kuri’un da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya samu a zaɓen fidda gwanin shugaban ƙasa na jam’iyyar APC da!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar shugaban ƙasa a 2027
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi watsi da ƙarar da ke ƙalubalantar damar tsohon shugaban ƙasa, Goodluck Jonathan, na sake tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2027.
Mai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama matasa 10 da suka ɗaura wa kansu aure kan sadaki N3,000
Wani lamari mai cike da cece-kuce ya girgiza al’umma a jihar Bauchi bayan da wasu matasa suka shirya tare da ɗaura wa abokinsu aure da budurwarsa mai shekara 18 kan sadaki Naira 3,000!-->…
Read More...
Read More...
Pantami Ya Zo Na Biyu A Zaɓen Fidda Gwanin APC Na Gwamnan Gombe
Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya samu ƙuri’u 12,120 a zaɓen fidda gwani na kujerar gwamnan Jihar Gombe ƙarƙashin jam’iyyar APC domin babban zaɓen shekarar!-->…
Read More...
Read More...
APC Ta Sahale Wa Sanata Goje Neman Takara
Tsohon gwamnan Jihar Gombe kuma Sanata mai wakiltar Gombe ta Tsakiya, Sanata Muhammad Danjuma Goje, ya bayyana cewa ya shirya tsaf domin fafatawa a zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC!-->…
Read More...
Read More...