Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Hafsat Abubakar

Author

Hafsat Abubakar 69 posts 0 comments

Labarai

An Binne Mutum Bakwai da Aka Kashe A Hare-Haren Filato

Hafsat Abubakar Feb 28, 2026 0
Mazauna da shugabannin al’umma a ƙaramar hukumar Bassa ta Jihar Filato sun yi jana’izar mutum bakwai da aka kashe a wani hari da ’yan bindiga suka kai a yankin. An gudanar da…
Read More...
Labarai

Adadin Waɗanda Suka Mutu Sanadiyyar Zazzabin Lassa Ya Kai 10 A Jihar Benue

Hafsat Abubakar Feb 28, 2026 0
Masanin cututtuka na jihar, Dakta Msuega Asema, ne ya bayyana hakan a ranar Juma’a, lokacin da kwamishinan lafiya da jin daɗin jama’a na jihar, Dakta Paul Ejeh-Ogwuche, ya kai ziyara…
Read More...
Labarai

Ana Hasashen Fintiri Zai Sauya Sheƙa Yayin da Kakakin Majalisar Adamawa da ‘Yan Majalisa 13 Suka…

Hafsat Abubakar Feb 26, 2026 0
Rahotanni daga jihar Adamawa na nuna cewa Kakakin Majalisar Dokokin Jihar, Bathiya Wesley, tare da wasu ‘yan majalisa 13 sun ajiye jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), a wani…
Read More...
Labarai

Shugaban Jami’ar Jos Ya Buƙaci Ɗalibai da Ma’aikata Su ƙara Taka-Tsantsan

Hafsat Abubakar Feb 26, 2026 0
Shugaban jami’ar Jos (UniJos), Farfesa Ishaya Tanko, ya buƙaci ɗalibai da ma’aikatan jami’ar su ƙara taka-tsantsan sakamakon tashin hankalin da ya biyo bayan hare-hare da kashe-kashe a…
Read More...
Labarai

Mutum 25 Sun Mutu A Hare-Haren ‘Yan Ta’adda A Arewa Maso Gabashin Najeriya

Hafsat Abubakar Feb 26, 2026 0
Aƙalla mutum 25 ne suka rasa rayukansu a wasu hare-haren da ake zargin mayaƙan ƙungiyar Boko Haram ne suka kai a jihar Adamawa da ke arewa maso gabashin Najeriya, kamar yadda wasu…
Read More...
Labarai

Kotu Ta Yanke Wa Jami’in Dan Sanda da Wani Mutum Hukuncin Kisa A Akwa Ibom

Hafsat Abubakar Feb 25, 2026 0
Wata babbar kotu a Uyo ta yanke wa wani jami’in dan sanda mai mukamin kofur da kuma wani mai karbar kudin mota hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan samunsu da laifin hada baki da sace…
Read More...
Labarai

An dage shari’ar Nasir El-Rufai zuwa 23 ga Afrilu

Hafsat Abubakar Feb 25, 2026 0
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta dage shari’ar da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, zuwa ranar 23 ga Afrilu, 2026, bayan da bai gurfana a gaban kotun ba a…
Read More...
Labarai

Amurka Ta ƙara Sa Ido Kan Tsaron Najeriya Bayan Majalisar Wakilai Ta Mika Rahoton Tsaro Ga Trump

Hafsat Abubakar Feb 24, 2026 0
Rahoton, wanda kwamitocin kula da kasafin kuɗi da harkokin waje suka gabatar, ya kunshi zarge-zargen muzgunawa Kiristoci da kuma yaɗuwar rikicin masu tsattsauran ra’ayi a sassa…
Read More...
Labarai

Atiku Ya Nemi Gwamnati Ta Yi Cikakken Bayani Kan Tsare El-Rufai, Yana Mai Nuna Damuwa Kan Lafiyarsa

Hafsat Abubakar Feb 24, 2026 0
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya bukaci Gwamnatin Tarayya da ta fito fili ta yi bayani kan tsare tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, sakamakon rahotannin da…
Read More...
Labarai

Jam’iyyar APC Ta Ce Wike Na Da ’Yancin Goyon Bayan Duk ‘Dan Takarar Da Yake So

Hafsat Abubakar Feb 23, 2026 0
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta bayyana cewa Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, yana da cikakken ’yancin mara wa duk ɗan takarar da yakeso baya a kowace…
Read More...
1 2 3 … 7 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.