Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Hafsat Abubakar
  • Page 7

Author

Hafsat Abubakar 69 posts 0 comments

Tsaro

Yan Sanda Sun Hallaka ‘Yan Bindiga Uku, Tare Da Ceto Mutane Biyu A Jihar Gombe

Hafsat Abubakar Jan 26, 2026 0
Rundunar ‘yan sandan Jihar Gombe ta bayyana cewa, ta kashe ‘yan bindiga uku tare da ceto mutane biyu a ƙauyen Lambo da ke yankin Pindiga a Karamar Hukumar Akko. Mai magana da yawun…
Read More...
Siyasa

Jam’iyyun Adawa Sun Ce Sauya Shekar Gwamnan Kano zuwa APC Ba Zai Sauya Yanayin Siyasar 2027 Ba

Hafsat Abubakar Jan 26, 2026 0
Jam’iyyun PDP, ADC da LP sun soki jam’iyyar APC bayan Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya sauya sheka daga NNPP zuwa jam’iyyar mai mulki, suna cewa hakan ba zai shafi sakamakon zaben…
Read More...
Tsaro

Yan Bindiga Sun Kashe Sifeton ‘Yan Sanda A Harin Da Suka Kai Wa Tawagar Yan Sanda A Jihar Oyo

Hafsat Abubakar Jan 26, 2026 0
Yan bindiga sun kai hari kan tawagar sintirin ‘yan sanda a Jihar Oyo, inda suka kasha sifeton ‘yan sanda yayin musayar wuta. Rundunar ‘yan sandan jihar ta tabbatar da harin, tana…
Read More...
Siyasa

NLC Ta Goyi Bayan Yajin Aikin Ma’aikatan FCTA Kan Rrashin Biyan Albashi Da Hakkoki

Hafsat Abubakar Jan 23, 2026 0
Kungiyar kwadago ta Najeriya, NLC, ta goyi bayan yajin aikin sai baba-ta-gani da ma’aikatan Hukumar Gudanarwar Babban Birnin Tarayya, FCTA, suka tsunduma sakamakon rashin biyan albashi…
Read More...
Siyasa

Wike Ya Kai Ƙungiyar Ma’aikatan FCTA Ƙara Kotu Kan Yajin Aiki

Hafsat Abubakar Jan 22, 2026 0
Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya kai ƙungiyoyin ma’aikatan FCTA ƙara kotu kan yajin aikin da suke yi a Abuja. Ma’aikatan FCTA da FCDA sun tsunduma yajin aiki na…
Read More...
Tsaro

Gomnan Jahar Kaduna, Malam Uba Sani, Yace Ba Zai  Huta Ba Sai An Ceto Mutanen Kurmin Wali

Hafsat Abubakar Jan 22, 2026 0
Gwamnan Jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya ce gwamnatinsa ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen ceto mutanen da aka sace a ƙauyen Kurmin Wali na ƙaramar hukumar Kajuru. Ya bayyana cewa…
Read More...
Lafiya

Mutane Biyu Sun Mutu Sakamakon Cutar Lassa Fever A Jihar Benue

Hafsat Abubakar Jan 22, 2026 0
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Benue ta sanar da mutuwar mutane biyu sakamakon kamuwa da cutar Lassa fever a jihar. Kwamishinan Lafiya da Ayyukan Jinƙai, Dakta Paul Ogwuche, ya ce…
Read More...
Tsaro

Sojoji Sun Ce Bello Turji Na Cikin Firgici Yayin Da Hare-Hare Ke Tsananta A Arewa maso Yamma

Hafsat Abubakar Jan 21, 2026 0
Rundunar sojin Najeriya ta ce jagoran ’yan bindiga Bello Turji na cikin firgici da rudani sakamakon tsauraran hare-haren soji a yankin Arewa maso Yamma. Kwamandan rundunar hadin…
Read More...
Tsaro

Wani da Ake Zargi A Harin Bam Na Majalisar Dinkin Duniya da Aka Kai A Abuja, Ya Bayyana Yadda Ya…

Hafsat Abubakar Jan 21, 2026 0
Wani daga cikin wadanda ake tuhuma a shari’ar harin bam na Majalisar Dinkin Duniya da aka kai a Abuja, ya bayyana yadda ya shiga kungiyar Boko Haram a gaban kotu. Mohammed Bashir…
Read More...
Previous 1 … 5 6 7

Latest News

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa Naira Miliyan 300,…

Prev Next 1 of 1,741
Popular Topics
  • Labarai6308
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta…

1 week ago

Sojoji Sun Kashe ‘Yan…

1 week ago

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,741

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.