Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Hafsat Abubakar
  • Page 6

Author

Hafsat Abubakar 69 posts 0 comments

Labarai

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Tabbatar da Hukuncin Kisa Ga Mutane Biyar da Aka Samu Da Laifin Fashin…

Hafsat Abubakar Jan 31, 2026 0
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Ilorin, Jihar Kwara, ta yi watsi da ƙorafe-ƙorafen mutane biyar da aka samu da laifin fashin bankunan Offa na shekarar 2018, tare da tabbatar da…
Read More...
Al'adu

Gwamnatin Kano Ta Ce Ba Za’a Cire Sarkin Kano Muhammadu Sanusi Na II Ba Duk da Rikicin…

Hafsat Abubakar Jan 31, 2026 0
Biyo bayan sauya sheƙar Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf zuwa jam’iyyar APC, an sake tayar da muhawara kan rikicin masarautar Kano da tambayar ko hakan zai iya shafar matsayin Sarkin Kano…
Read More...
Tsaro

‘Yan Sanda Sun Cafke Wata Mata Mai Safarar Mutane Tare da Ceto Budurwa ‘Yar Shekara 20 A…

Hafsat Abubakar Jan 29, 2026 0
Rundunar ‘yan sandan Jihar Enugu ta ce ta gano wata hanyar safarar mutane ta ƙasa da ƙasa da ake zargin tana da alaƙa da karuwanci, inda ta kama wata mata ‘yar shekara 50 mai suna…
Read More...
Ilimi

Rashin Malamai Ya Hana Yara Zuwa Makaranta A Abuja

Hafsat Abubakar Jan 29, 2026 0
Yaran makarantar firamare a ƙauyen Dogon-Ruwa da ke yankin Gawu, Karamar Hukumar Abaji a Babban Birnin Tarayya, sun daina zuwa makaranta sakamakon rashin malamai, in ji shugaban…
Read More...
Tsaro

An Kama Shahararren Jagoran ‘Yan Bindiga, Abdu Lankai, Wanda Ya Jagoranci Yarjejeniyar Zaman Lafiya…

Hafsat Abubakar Jan 29, 2026 0
An kama shahararren jagoran ‘yan bindiga, Abdu Lankai, wanda ya jagoranci yarjejeniyar zaman lafiya a Karamar Hukumar Jibia ta Jihar Katsina, bayan rikici da wata kungiya da ke adawa…
Read More...
Jigawa

Kotun Jigawa Ta Saki Ja’o Sabo, Ta Umarci A Biya Shi Diyyar Naira Miliyan 10 Bayan Tsare Shi Shekaru…

Hafsat Abubakar Jan 28, 2026 0
Babbar Kotun Jihar Jigawa ta bayar da umarnin sakin Ja’o Sabo nan take, wanda aka tsare fiye da shekaru goma ba tare da gurfanar da shi gaban kotu ba, tare da ba shi diyyar naira…
Read More...
Siyasa

Kwankwaso Ya Ce Abba Kabir Yusuf Zai Yi Danasanin Sauya Sheƙa Zuwa APC

Hafsat Abubakar Jan 28, 2026 0
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma jagoran jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce Gwamna Abba Kabir Yusuf da mambobin gwamnatinsa za su yi dana sanin matakin da suka ɗauka na sauya…
Read More...
Tsaro

An Dakile Yunkurin Juyin Mulki da Wasu Jami’an Soji Suka Kitsa A Nijeriya

Hafsat Abubakar Jan 28, 2026 0
Rahotanni daga hukumomin tsaro a Nijeriya sun bayyana cewa, an gano tare da dakile wani yunkurin juyin mulki da ake zargin wasu jami’an soji suka shirya, wanda aka ce an tsara shi ne…
Read More...
Tsaro

‘Yan Sanda Sun Kama Mutum Mai Shekaru 35, kan zargin lalata da yarinya ‘yar shekaru 16 a Yobe

Hafsat Abubakar Jan 27, 2026 0
Rundunar ‘yan sandan Jihar Yobe ta ce ta kama wani mutum mai shekaru 35 a duniya, bisa zargin lalata da wata yarinya ‘yar shekara 16 a garin Babbangida da ke Karamar Hukumar…
Read More...
Labaran Duniya

Kotun Kwadago Ta Ƙasa da Ke Zamanta A Abuja, Ta Umarci Ma’aikatan FCTA Da Su Dakatar da Yajin Aiki

Hafsat Abubakar Jan 27, 2026 0
Kotun Kwadago ta Ƙasa da ke zamanta a Abuja ta bayar da umarnin wucin-gadi,wanda ke tilasta wa ma’aikatan FCTA ƙarƙashin Joint Union Action Committee su dakatar da yajin aikin da suke…
Read More...
Previous 1 … 4 5 6 7 Next

Latest News

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa Naira Miliyan 300,…

Prev Next 1 of 1,741
Popular Topics
  • Labarai6308
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta…

1 week ago

Sojoji Sun Kashe ‘Yan…

1 week ago

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,741

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.