Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Hafsat Abubakar
  • Page 5

Author

Hafsat Abubakar 69 posts 0 comments

Tsaro

Amurka Ta Tabbatar da Turo Dakarunta Zuwa Najeriya Domin Yaƙi da Ta’addanci

Hafsat Abubakar Feb 4, 2026 0
Rundunar sojin Amurka ta tabbatar da turo rukunin dakarunta zuwa Najeriya, wannan shine karon farko da Amurka ta amince a hukumance da kasancewar sojojinta a ƙasar tun bayan hare-haren…
Read More...
Labarai

NIS Ta Gargadi ’Yan Najeriya Kan Yaduwar Shafukan Daukar Ma’aikata Na Bogi

Hafsat Abubakar Feb 3, 2026 0
Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya, wato Nigeria Immigration Service (NIS), ta gargadi jama’a kan yawaitar wasu shafukan yanar gizo na bogi da ke ikirarin daukar ma’aikata a…
Read More...
Labarai

TUC da NLC Sun Umarci Ma’aikatan Abuja Su Koma Aiki, Bayan Taron Sulhu da Nyesom Wike

Hafsat Abubakar Feb 3, 2026 0
Kungiyoyin kwadago karkashin Trade Union Congress of Nigeria (TUC) da Nigeria Labour Congress (NLC) sun umarci mambobinsu da ke aiki a Babban Birnin Tarayya, Abuja, da su koma bakin…
Read More...
Labarai

’Yan Sandan Kano Sun Kama Auwalu Dan Daba, Bisa Zargin Jagorantar Hare-Haren Daba

Hafsat Abubakar Feb 3, 2026 0
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta ce ta kama wani da ake zargin fitaccen dan daba ne, mai suna Auwalu Ali, wanda aka fi sani da Auwalu Dan Daba, bisa zargin shirya hare-haren daba da…
Read More...
Labarai

Sojoji Sun Kashe Babban Kwamandan Boko Haram, Abu Khalid, da Wasu ’Yan Ta’adda 10 A Sambisa

Hafsat Abubakar Feb 2, 2026 0
Rundunar hadin gwiwa ta Arewa Maso Gabas, wato Operation Hadin Kai, ta ce dakarunta sun kashe wani babban kwamandan Boko Haram da aka fi sani da Abu Khalid, tare da wasu ’yan ta’adda…
Read More...
Labarai

Harin Boko Haram Ya Kashe Akalla Mutane 17 A Jihar Borno

Hafsat Abubakar Feb 2, 2026 0
Wasu da ake zargin ’yan kungiyar Boko Haram ne sun kashe akalla mutane 17 a kauyen Guzamala-Abbari da ke Karamar Hukumar Guzamala, da kuma wasu sassan Karamar Hukumar Nganzai a Jihar…
Read More...
Labarai

’Yan Sandan Yobe Sun Kama Wani Mutum da Ake Zargin Ya Kasha Abokinsa Saboda Yayi Hulɗa da Matarsa

Hafsat Abubakar Feb 2, 2026 0
Rundunar ’yan sandan Jihar Yobe ta tabbatar da cafke wani mutum mai shekaru 50, Alhaji Hassan Umaru, kan zargin kashe abokinsa. Rahoton ya ce lamarin ya faru ne a ranar 1 ga…
Read More...
Tsaro

‘Yan Sandan Edo Sun Kama Mutane Tara da Ake Zargi da Aikata Laifuka Daban Daban Masu Alaka Da Tsaro

Hafsat Abubakar Feb 1, 2026 0
Rundunar ‘yan sandan Jihar Edo ta ce ta kama mutane tara da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da suka hada da garkuwa da mutane, kungiyoyin asiri, fashi da makami da sauran…
Read More...
Labarai

Yaro Dan Shekara Uku Ya Rasa Ransa Sanadiyyar Fadawa Rijiya A Kano

Hafsat Abubakar Feb 1, 2026 0
An tabbatar da mutuwar wani yaro dan shekara uku mai suna Abdura’uf Badamasi, bayan da ya fada cikin rijiya a kauyen Wangara da ke Karamar Hukumar Tofa a Jihar Kano. Rundunar kashe…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Bauchi Ta Gano Ma’aikatan Bogi 3,000, Gamida Ceto Kudin Jihar Fiye da Naira Biliyan Huɗu

Hafsat Abubakar Jan 31, 2026 0
Gwamnatin Jihar Bauchi ta ce ta gano tare da cire ma’aikatan bogi sama da 3,000 dake karban albashin gwamnati, lamarin da ya ceto kudin jihar fiye da Naira biliyan huɗu. An gano…
Read More...
Previous 1 … 3 4 5 6 7 Next

Latest News

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa Naira Miliyan 300,…

Prev Next 1 of 1,741
Popular Topics
  • Labarai6308
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta…

1 week ago

Sojoji Sun Kashe ‘Yan…

1 week ago

Gwamnan Zamfara: Na Ƙi Biyan Kuɗin Fansa…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,741

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Gwamnatin Sokoto Ta Bai Wa Sojojin Najeriya Gudummuwar…

Guguwar Iska Ta Kashe Mutane Uku, Ta Lalata Gidaje Da…

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda Takwas, Sun Kwato…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.