Browsing Category
Kasuwanci
An kaddamar da gine-gine tare da gyare-gyaren wasu cibiyoyin koyon sana’o’i a yankunan jihar Yobe
Asusun Tallafawa wadanda rikicin ya shafa tare da hadin gwiwar gwamnatin jihar Yobe, ya kaddamar da gine-gine tare da gyare-gyaren wasu cibiyoyin koyon sana’o’i a yankunan jihar Yobe!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya ta fara sayar da takardar sheda na shekarar 2024
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya a ranar Juma’a ta fara sayar da takardar sheda na shekarar 2024 da za ta ba da damar shiga filayen jiragen sama 24 na tarayyar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnati na shirin farfado da masaku da nufin bunkasa noman auduga da samar da tufafi
Gwamnatin Tarayya ta bayyana shirinta na farfado da masaku da nufin bunkasa noman audug`a da samar da tufafi da kuma rage dogaro da kayan sakashen waje.
Ministar Masana’antu,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Guraren gyaran motoci a jihar Jigawa sun koka akan karancin ayyuka daga masu motoci
Hakan dai na faruwa ne yayin da farashin kayan gyaran motan ya ninka fiye da ninki biyu bayan cire tallafin man fetur wanda ba a taba ganin irinsa ba inda man ya tashi daga naira 200!-->…
Read More...
Read More...
CBN ya kara adadin kuɗin da bankunan kasuwanci za su mallaka a matsayin jari
Babban Bankin Najeriya (CBN), ya kara adadin kuɗin da bankunan kasuwanci za su mallaka a matsayin jari zuwa Naira biliyan 500.
CBN, ya ce dole ne kowane banki da ke hada-hada har a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta kaddamar da kwamitin yarjejeniyar kasuwanci babu shamaki
Kwamitin mai wakilai takwas yana karkashin jagorancin kwamishinan ciniki da masana-antu Alhaji Aminu Ahmed AK yayinda Darakta Janar ta invest Jigawa zata kasance sakatariyar kwamitin
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya zata kafa hukumar ƙayyade farashin kayan masarufi a Najeriya
Gwamnatin tarayya ta ce tana aiki domin kafa hukumar ƙayyade farashin kayayyakin abinci a matsayin maslaha ga hauhawar farashin kayan masarufi a ƙasar.
Ana sa ran hukumar za ta yi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Adadin masu amfani da wutar lantarki ya karu zuwa miliyan 11.71 a shekarar 2023
Hukumar Kididdiga ta Kasa, NBS, ta ce adadin masu amfani da wutar lantarki ya karu da mutum 240,000 daga miliyan 11.47 a zango na biyu na shekarar 2023 zuwa miliyan 11.71 a zango na!-->…
Read More...
Read More...
Kamfanin FCMB ya bayar da rahotan karuwar damfara da ayyukan bogi da kashi 637.99
Kamfanin FCMB, mamallakin bankin FCMB ya bayar da rahotan karuwar damfara da ayyukan bogi da kashi 637.99 daga naira miliyan 123 a 2022 zuwa naira miliyan 908.3 zuwa karshen shekarar!-->…
Read More...
Read More...
Bankin NIRSAL sun fara horar da ma’aikatan aikin gona dubu 2 a jihar jigawa
Bankin tallafawa kananan masana’antu NIRSAL tare da hadin gwiwar gwamnatin Jihar Jigawa sun fara horar da ma’aikatan aikin gona dubu 2 domin bunkasa harkar noman zamani a jihar.
A!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...