Browsing Category
Kasuwanci
Gwamnan Nasarawa Abdullahi Sule ya fada sana’ar da zai koma bayan ya kammala wa’adin…
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya yi magana kan sana'ar da zai koma bayan ya kammala wa'adin mulkinsa. Gwamna Sule ya bayyana shirinsa na komawa sana’ar da ya fara da ita ta!-->…
Read More...
Read More...
Hukumomi a Najeriya sun kama mutum uku bisa zargin safarar namun daji da cinikinsu ba bisa…
Hukumar da ke sa ido kan ayyukan da suka shafi kare muhalli ta (NESREA) tare da hukumar kula da gidajen ajiyar dabbobin daji ta ƙasa ne suka yi kamen ranar Talata a Abuja a wani!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya bai wa ma’aikatu umarnin amfani da kayan da ake sarrafawa a Najeriya
Shugaban Najeriya da majalisar ministoci ta ƙasar sun amince da sabon tsarin saye da kuma amfani da kayan da aka samar a cikin gida a dukkan ma'aikatun gwamnati.
Ministan Yaɗa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Shehu Buba zai horas da matasa 250 kan sana’ar gyaran takalma a jihar Bauchi
Sanata Shehu Buba Umar, dan Majalisar Dattawa mai wakiltar Bauchi ta Kudu, ya haɗa gwiwa da wata kungiya mai zaman kanta ta Reality Youth for Good Leadership and Support Initiative!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan Kasuwa na nuna damuwar su kan faduwar farashin kayan Abinci
'Yan kasuwar da suka ajiye amfanin gona musamman dangin hatsi a jihohin Neja sun damuwarsu sakamakon faduwar farashin kayan abinci da ke ci gaba da faruwa tun watan Oktoba na!-->…
Read More...
Read More...
Matatar Dangote ta fara sayar da man fetur kai-tseye ga ‘yan kasuwa
Matatar man Dangote ta fara sayar da man fetur kai-tseye ga 'yan kasuwa bayan janyewar dillancin man da babban kamfanin mai na ƙasar NNPCL ya yi.
'Yan kasuwar da dama - waɗanda suka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Tarayya ta nemi ma’aikatu masu zaman kansu da su biya mafi karancin albashi na ₦70,000
Gwamnatin Tarayya ta yi kira ga hukumomin da ke daukar ma’aikata masu zaman kansu da su bi tsarin mafi karancin albashi na Naira dubu 70, inda ta yi gargadin cewa ba za a amince da duk!-->…
Read More...
Read More...
Man fetur din Dangote zai fara shiga kasuwa a ranar 15 ga watan nan
Kamfanin man fetur na kasa NNPCL tace man fetur samfurin matatar man fetur ta Dangote zai soma shiga kasuwa a ranar 15 ga watan satumbar nan.
Kamfanin ya bayyana haka ne cikin wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ba za mu shiga tsarin daidaita farashin kayayyaki a kasuwanni ba – FCCPC
Biyo bayan cece-kuce da aka samu game da barazanar da Hukumar Kula da Gasar Kasuwanci da Kare Haƙƙin Masu Sayen Kaya ta Kasa (FCCPC) ta yi na shiga tsakani kan hauhawar farashin!-->…
Read More...
Read More...
Ƙasashe 58 sun goyi bayan Ngozi Okonjo-Iweala ta yi tazarce a Shugabar Kungiyar Cinikayya ta Duniya
Ƙasashe 58 daga cikin 164 mambobin Kungiyar Cinikayya ta Duniya (WTO) sun nuna goyon bayansu ga buƙatar neman shugabar ƙungiyar Ngozi Okonjo-Iweala ta yi tazarce wa'adi na biyu.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...