Browsing Category
Kasuwanci
Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar koko(Cocoa) ta kasa
Gwamnatin Tarayya ta sha alwashin farfado da masana’antar koko ta kasa da kuma raya dukkan harkar noma a ƙasar nan.
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sen Kashim Shettima, ne ya bayyana haka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan Najeriya na biyan kashi 55 cikin dari ne kawai na farashin fetur – Dangote
Shugaban rukunin kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa ‘yan Najeriya na biyan kashi 55 cikin dari ne kawai na farashin fetur idan aka kwatanta da abokan zamansu a!-->…
Read More...
Read More...
NNPCL ya sanar da cewa za a rufe matatar Fatakwal don yin gyare-gyare
Kamfanin kula da albarkatun man fetur na Najeriya NNPCL, ya sanar da cewa za a rufe matatar mai ta Fatakwal domin yin wasu gyare-gyare.
Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kashim Shettima ya bayyana ɗan kasuwan Najeriya Dangote a matsayin baƙar fata mafi tasiri da ƙima a…
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Sanata Kashim Shettima, ya bayyana ɗan kasuwan Najeriya kuma attajirin Afirka, Alhaji Aliko Dangote, a matsayin baƙar fata mafi tasiri da ƙima a duniya cikin!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da fitar da naira miliyan 279 domin tallafawa Ƙungiyar…
Majalisar Zartarwa ta Jihar Jigawa ta amince da fitar da naira miliyan dari biyu da saba’in da tara domin tallafawa Ƙungiyar Direbobi ta Najeriya wato NURTW reshen jihar a matsayin!-->…
Read More...
Read More...
Matatar Dangote za ta ci gaba da daidaita farashin fetur duk da hauhawar farashin a kasuwannin…
Matatar Dangote ta tabbatar da aniyar ta na ci gaba da daidaita farashin fetur duk da hauhawar farashin danyen mai a kasuwannin duniya.
Jami’in kula da harkokin yada labarai da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana kokarin kafa masana’antun kera motoci masu amfani da lantarki – Jakadan kasar China a…
Jakadan kasar China a Najeriya, Yu Dunhai, ya bayyana cewa ana kokarin kafa masana’antun kera motoci masu amfani da lantarki da sauran masana’antun kere-kere a Najeriya.
Mr. Dunhai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kafa wani sabon kamfani mai suna Farm Mechanization domin samar da guraben ayyukan yi –…
Gwamnatin jihar Jigawa ta kafa wani sabon kamfani mai suna Farm Mechanization domin samar da guraben ayyukan yi, karfafa wadatar abinci, tare da taimaka wa manoma samun riba mai yawa a!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya – NBS ta fitar da rahoton saukar hauhawar farashin kaya a…
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya - NBS ta fitar da rahoton saukar hauhawar farashin kaya a Najeriya, jihohi goma tare da babban birnin Tarayya, Abuja na ci gaba da fama da hauhawar!-->…
Read More...
Read More...
Abdul Samad Rabiu BUA ya sha alwashin ci gaba da rage farashin shinkafa da sauran kayan abinci
Duk da cewa rahoton sabuwar kididdigar hauhawar farashi da Hukumar NBS ta fitar ya nuna sauki a matakin ƙasa, jihohi goma da babban birnin tarayya Abuja na ci gaba da fama da hauhawar!-->…
Read More...
Read More...