Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Yusuf Muhammad Naguri

Author

Yusuf Muhammad Naguri 93 posts 0 comments

Labarai

Tsohon Gwamnan Katsina Ya Riga Mu Gidan Gaskiya

Yusuf Muhammad Naguri May 20, 2025 0
Gwamna Dikko Umaru Radda ya yi jimamin rasuwar tsohon gwamnan wanda ya mulki jihar tsakanin 1998 zuwa 1999 a lokacin mulkin soja Radda ya ce marigayin ya hada Katsina da Benue zumunci…
Read More...
Al'ajabi

Wani Magidanci Ya Cinna wa Matarsa da Ƴaƴansa Wuta, jihar Abia

Yusuf Muhammad Naguri May 20, 2025 0
Wani magidanci a jihar Abia, ya cinna wa kansa, matarsa da ƴaƴansa uku wuta bisa zargin matarsa Amarachi da cin amana a aurensu Kungiyar lauyoyi mata ta bayyana damuwarta kan wannan…
Read More...
Labarai

KEDCO,takara kudin wuta duk da yawan matsalar wutar lantarki da ake fuskanta a kwanakin nan-Jigawa

Yusuf Muhammad Naguri May 20, 2025 0
Wasu mazauna jihar Jigawa sun bayyana takaici da bacin rai kan yadda kamfanin rarraba wuta na Kano, KEDCO, ke cajin su makudan kudade duk da yawan dauke wutar lantarki da ake…
Read More...
Labarai

APC zata karbe dukkan kujerun ƴan Majalisa a zaben 2027-Gwamna Namadi

Yusuf Muhammad Naguri May 20, 2025 0
Gwamna Umar Namadi na Jigawa ya sha alwashin cewa APC za ta karɓe dukkan kujerun ƴan Majalisar Tarayya na jihar a 2027 Umar Namadi ya bukaci sanatan PDP ɗaya da ƴan Majalisar Wakilai…
Read More...
Labarai

Kungiyoyi kwallon kafa 24 sun samu gurbi a gasar zakarun nahiyar Turai ta kakar baɗi

Yusuf Muhammad Naguri May 19, 2025 0
Ya yinda kakar wasa ta shekarar 2024/2025 ke kawo ƙarshe a nahiyar Turai, tuni aka samu ƙungiyoyin da suka samu gurbi a gasar zakarun Turai ta kaka mai zuwa. A bana ma ƙungiyoyi 36…
Read More...
Labarai

Ba za a samu zaman lafiya a Arewa nan da Shekaru 10 ba” Uba Sani ya jero Dalilai 3”

Yusuf Muhammad Naguri May 19, 2025 0
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya ce talauci, matsin tattalin arziki da rashin aikin ne tushen matsalar tsaron da ake fama da ita a Arewa Malam Uba Sani ya ce matukar shugabannin…
Read More...
Labarai

Babu wani dan siyasa mai kwari da zai iya takara da Tinubu a zaben 2027 – Tanko Yakasai

Yusuf Muhammad Naguri May 19, 2025 0
Guda daga cikin wadanda suka kafa kungiyar ACF, Tanko Yakasai ya ce dukkanin alamu sun nuna Bola Tinubu zai koma ofis idan ya yi takara Ya bayyana cewa zuwa yanzu, babu wasu yan siyasa…
Read More...
Kasuwanci

Ana kokarin kafa masana’antun kera motoci masu amfani da lantarki – Jakadan kasar China a…

Yusuf Muhammad Naguri May 19, 2025 0
Jakadan kasar China a Najeriya, Yu Dunhai, ya bayyana cewa ana kokarin kafa masana’antun kera motoci masu amfani da lantarki da sauran masana’antun kere-kere a Najeriya. Mr. Dunhai…
Read More...
Labarai

Talauci ne tushen matsalar tsaron arewacin Najeriya – Gwamnan Kaduna

Yusuf Muhammad Naguri May 19, 2025 0
Gwamnan jihar Kaduna Uba Sani ya ce tsansar talauci da koma bayan tattalin arziki su ne manyan abubuwan da ke haifar da masaloli tsaro a yankin arewacin Najeriya, inda ya yi gargaɗin…
Read More...
Al'ajabi

Gwamnatin Kano ta dakatar da nuna wasu manyan fina-finai 22

Yusuf Muhammad Naguri May 19, 2025 0
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da nuna wasu manyan fina-finai masu dogon zango 22 sakamakon zarginsu da saɓa ƙa'idar hukumar. Cikin wata sanarwa da jami'in hul da jama'a na…
Read More...
1 2 3 … 10 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

3 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

3 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

3 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.