Tsohon Gwamnan Katsina Ya Riga Mu Gidan Gaskiya

0 345

Gwamna Dikko Umaru Radda ya yi jimamin rasuwar tsohon gwamnan wanda ya mulki jihar tsakanin 1998 zuwa 1999 a lokacin mulkin soja Radda ya ce marigayin ya hada Katsina da Benue zumunci mai karfi da mutuwa ba za ta iya katsewa ba, ya yaba da gudunmawar da ya bayar Ya mika ta’aziyya ga Gwamna Hyacinth Alia da iyalan marigayin, yana cewa Kanal Akaagerger ya bar kyakkyawan tarihi na gaskiya da hadin kai.

ihar Katsina ta sanar da babban rashi da ta yi na mutuwar tsohon gwamnanta a Najeriya bayan fama da jinya. Rahotanni sun tabbatar da cewa Kanal Joseph Iorshagher Akaagerger wanda ya mulki jihar ya riga mu gidan gaskiya.

Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da sakataren yada labaran Gwamna Dikko Umaru Radda ya wallafa a Facebook a jiya Litinin 19 ga watan Mayun 2025.

Leave a Reply