Browsing Category
Al’ajabi
Babbar Kotun Jiha ta soke wata kara ta aikata laifin fyade da alfasha da akayi a karamar hukumar…
Babbar Kotun Jiha mai lamba hudu ta soke wata kara ta aikata laifin fyade da alfasha da ake tuhumar Ibrahim Alfa daga kauyen Garado dake karamar hukumar Jahun da wasu mutane biyu a!-->…
Read More...
Read More...
NiMET, ta fitar da sabon hasashen yanayi inda tace da yiwuwar ɓarkewar cututtukan ruwa a karshe…
Hukumar Hasashen Yanayi ta Ƙasa, NiMET, ta fitar da sabon hasashen yanayi na shekarar 2025, inda ta yi kashedi game da yiwuwar ɓarkewar cututtukan ruwa kamar kwalara da gudawa a jihohi!-->…
Read More...
Read More...
Rikici ya barke a cikin jam’iyyar APC a Jihar Legas
Ƴan takara da shugabannin jam’iyyar daga sassa daban-daban na ƙananan hukumomi da yankunan ci gaban ƙauyuka sun nuna ƙin amincewa da yadda wasu manyan kusoshin jam’iyyar ke ƙoƙarin!-->…
Read More...
Read More...
An gurfanar da mutum 10 kan yi wata Yarinya nakasasshiya fyaɗe a Kaduna
Wacce aka yi wa fyaɗen an yi ta aikat fyaɗen a lokuta daban-daban ta hanyar yaudara da kuma lallashinta ta zuwa wurarensu daban-daban inda suke
Wata kotun majistare da ke titin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
ACF ta buƙaci ƴan Najeriya su shirya fuskantar ambaliya a bana
Ƙungiyar tuntuɓa ta arewacin Najeriya wato ACF ta yi kira ga gwamnati a dukkan matakai da ƴan ƙasar da su fara shirin fuskantar ambaliyar daminar bana.
Ƙungiyar ta bayyana haka ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rasha ta dakatar da zirga-zirgar jiragen sama a Moscow bisa harin da aka kaimusu
Tashoshin jiragen sama da dama ne Rasha ta dakatar da zirga-zirga a cikinsu a yau Talata, sakamakon hare-haren da jiragen yaƙi marasa matuƙa na Ukraine suka kai mata cikin dare, kamar!-->…
Read More...
Read More...
An yaba wa Tinubu bisa sassauta dokar hana sayar da man fetur
Dan Majalisar Wakilai na Yewa North/Imeko-Afon, Gboyega Isiaka, ya yaba wa Shugaba Bola Tinubu bisa sassauta dokar hana sayar da man fetur a yankunan da ke cikin tazarar kilomita 20!-->…
Read More...
Read More...
An nada Nilfa Gambo ‘yar shekara 34 a matsayin alkalin babbar kotun jihar jigawa
A jiya ne Gwamna Umar Namadi ya rantsar da ‘yar shekara 34 mai suna Nilfa Gambo a matsayin alkalin babbar kotun jihar.
An rantsar da Nilfa Gambo ne a zauren majalisar da ke gidan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta yanke wa wani hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin kashe abokinsa akan kudi ₦100
Babbar kotun jihar Zamfara ta yanke wa wani mai suna Anas Dahiru hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa samunsa da laifin kashe abokinsa kan kudi naira 100.
An gurfanar da Dahiru kotu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rikicin soyayya ya yi sandiyyar mutuwar wani matashi dan jami’a
An tabbatar da mutuwar dalibin aji biyu a fannin kimiyyar na’ura mai kwakwalwa na jami’ar tarayya ta Dutsin-Ma a jihar Katsina da aka bayyan sunan sa da Abubakar, biyo bayan wani!-->…
Read More...
Read More...