Bidiyo Jigawa Labarai nishaɗi Sawaba Wasanni Bidiyo: Zazzafan Damben Ebola Da Shagon Buhari Kungiyar Damben garin Hadejia ce ta shirya fafatawar a cikin watan nan nan Maris wanda aka gayyato manyan yan dambe don kafsawa. ciki har da wasan da Ebola yayi da Shagon Buhari.Continue reading