Home Archive by category Mayan Labarai

Mayan Labarai

Jigawa Labarai Mayan Labarai Siyasa

Gwamna Badaru ya bada gudunmuwar miliyan 20 ga yan kasuwar Katsina

Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Mohammed Badaru Abubakar ya bayar da gudummuwar naira milyan ashirin ga mutanen da iftila’in gobara ya afka musu a babbar kasuwa ta jihar katsina. Gwamnan ya bayyana gudummawar ne a lokacin da ya ziyarci Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari tare da takwaran sa na Jihar Kebbi Alhaji Atiku […]Continue reading
Labarai Mayan Labarai Siyasa

Taimakawa gwamnatin Najeriya kamar taimakawa kai ne – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar yace gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari na bukatar taimako sakamakon rashin ayyukan yin matasa da kuma tarin yaran da basa zuwa makaranta abinda ya haifar da matsalolin tsaron da suka adadi kasar wadanda suka zama wajibi su taimaka mata. Sanarwar da Abubakar ya rabawa manema labarai sakamakon bayyana Najeriya a […]Continue reading
Labarai Mayan Labarai Siyasa

Badaru ya ce APC zata gudanar da babban taronta a watan Yuni

Shugaban kwamatin tuntuba da tsare-tsare na jam’iyyar APC na kasa kuma gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ya ce jam’iyyar zata gudanar da babban taronta a watan Yuni mai zuwa. Da yake ganawa da manema labarai a Sakatariyar jam’iyyar dake Abuja, gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya ce kwamatin ya himmatu wajen gudanar da ayyukansa kafin […]Continue reading
Labarai Mayan Labarai Security

Nigeria zata taimakawa Nijar wajen yaki da ta’addanci – Buhari

Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya jajinta wa takwaran aikinsa na Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issoufou da al’umar kasar kan hare-haren da aka kai a wasu yankunan kasar. A ranar Talata Buhari ya kira Issoufou ta wayar tarho inda shugabannin biyu suka amince su kara tsaurara matakan tsaro a yankunan kasashen biyu da ke makwabtaka da juna […]Continue reading