Browsing Category
Mayan Labarai
Dangote na fuskantar ƙalubale daga wasu manyan ‘yan kasuwar man fetur
Masana’antar sarrafa mai mallakin shahararren dan kasuwar nan Alhaji Aliko Dangote na fuskantar ƙalubale daga wasu manyan ‘yan kasuwar man fetur da ke ƙin sayen kayayyakin man daga!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya haramta sayar da man fetur a yankin Bama
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya haramta sayar da man fetur a yankin Bama da kewaye a kokarinsa na dakile matsalar tsaro, kamar yadda.
Gwamnan ya bayyana cewa wannan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban Burkina Faso ya bayyana bayan mako guda
Karon farko a cikin ƙasa da mako guda, shugaban Burkina Faso kaften Ibrahim Traore ya jagoranci taron ministoci a yau Alhamis, a cikin wani yanayi mai cike da ayoyin tambayoyi.
Tun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Aisha Iliyasu ce halastacciyar shugabar Ƙungiyar ‘Yan Jaridu Mata ta Kasa a Jihar Jigawa –…
Kungiyar ‘Yan Jaridu Mata ta Kasa, NAWOJ ta jaddada Aisha Iliyasu Abubakar da aka zaba ranar 1 ga watan Nuwamba a matsayin halastacciyar shugabar kungiyar a jihar Jigawa.
Kungiyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Harin kwanton bauna yayi sandiyyar mutuwar wani dan sanda a jihar Yobe
Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun yi wa tawagar jami’an tsaron jihar Yobe kwanton bauna a ranar Asabar din da ta gabata, inda suka kashe dan sanda daya tare da jikkata wasu!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattawa ta yi kira da a kara yawan kudaden da ake baiwa ‘yan majalisa
Majalisar dattawa ta yi kira da a kara yawan kudaden da ake baiwa ‘yan majalisar a matsayin kudaden ayyukan mazabu.
Haka nan Majalisar Dattawa ta yi kira da samar da wani kudiri na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Afrika ta Kudu ta kai gwamnatin Isra’ila kara gaban kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ICC
Shugaban Cyril Ramaphosa, yace Afrika ta Kudu ta kai gwamnatin Isra’ila kara gaban kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ICC bisa kisan kiyashi da take cigaba da yi a zirin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin mu ta gaji tarin d’awainiya mai yawa daga gwamnatin da ta gabata
Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu yace gwamnatin sa ta gaji tarin d’awainiya mai yawa daga gwamnatin da ta gabata, amma ya gaji kadarori daga gwamnatin.
Shugaba Tinubu wanda ya fadi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Adadin wadanda suka mutu a Gaza ya zarce 10,000 cikin su hadda kananan Yara 4,000
Sakataran harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya isa kasar Japan domin halartar taro Ministocin kasashe masu karfin tattalin arziki na G7 domin lalubo hanyoyin warware rikcin Gaza da!-->…
Read More...
Read More...
Mayakan Boko Haram sun kashe manoma 13 a yankin Mafa dake Jihar Borno
Akalla manoma 13 aka kashe wasu da dama suka jikkata sakamakon wani hari da mayakan Boko Haram suka kai a yankin Mafa dake Jihar Borno.
An rawaito cewa Mayakan na Boko Haram sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...