Browsing Category
Mayan Labarai
Kamfanin BUA zai rage farashin sumunti zuwa ₦3,500 a Najeriya
Shugaban rukunin kamfanonin BUA, Abdul-Samad Rabiu, ya ce kamfaninsa zai rage farashin sumunti zuwa naira 3,500 a Najeriya.
Abdul-Samad Rabiu ya bayyana haka ne ga manema labarai a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bincike ya nuna ayyukan layin dogo da dama a fadin Najeriya sun tsaya cak saboda rashin kudi
Ayyukan layin dogo da dama na sama da naira tiriliyan 16 a fadin kasar nan sun tsaya cak saboda rashin kudi, kamar yadda wani binciken jaridar Daily Trust ya nuna.
Wannan ci gaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Adadin mace-macen zazzabin cizon sauro a Najeriya ya ragu da kashi 55 cikin dari
Daraktan shiyya na Hukumar Lafiya ta Duniya a Afirka, Dr Matshidiso Moeti, ya ce adadin mace-macen zazzabin cizon sauro a Najeriya ya ragu da kashi 55 cikin dari.
Moeti ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Badaru ya bukaci yan Najeriya su cigaba da addu’a domin kawo karkashen matsalar tsaro a kasar nan
Ministan tsaro Muhammadu Badaru Abubakar, ya bukaci yan Najeriya sun cigaba da addu’a domin kawo karkashen matsalar tsaro da ta addabi kasar nan.
Muhamamd Badaru yayi wannan kira ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Muddin aka kasa cimma matsaya kungiyar kwadago NLC zata tafi yajin aiki na gama-gari
Kungiyar Kwadago ta kasa NLC reshen Jihar Jigawa ta bi sahun takwarorinta na kasar nan wajen shiga yajin aikin gargadi na kwanaki biyu
Shugaban kungiyar na jiha, Comrade Sanusi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akwai yiwuwar samun mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya nan da kwanaki 3 masu zuwa
Hukumar hasashen yanayi ta kasa Nimet, tace akwai yuyuwar samun mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya a jihohi 25 na kasar nan, nan da kwanaki 3 masu zuwa.
Hukumar tayi hasashen!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinibu ya gina Najeriya kan tafarkin cigaba a cikin kwanaki 100
Gwamnatin tarayya tace, Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinibu ya gina kasar nan kan tafarkin cigaba a cikin kwanaki 100 da yayi a Ofis.
Ministan yada labaraim Mohammed Idris ne ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya tace ta cimma matsaya da kungiyar kwadago ta TUC
Gwamnatin tarayya tace ta cimma matsaya da kungiyar kwadago ta TUC, na tsawon makonni biyu domin magance matsalar kungiyar.
Wannan na zuwa ne bayan fara yajin aikin gargadi na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutum daya ya rasu, 14 sun jikkata a sakamakon ambaliyar ruwa a Damaturu
Daruruwan iyalai sun shiga cikin halin kaka-ni-ka yi a Damaturu, babban birnin jihar Yobe sakamakon aukuwar ambaliyar ruwa a ranar Laraba data gabata.
Yanzu haka suna rarrabe ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane dubu 23 ne suka bace bat sanadiyyar tada kayar baya da garkuwa da mutane
Gwamnatin tarayya a jiya ta ce akalla mutane dubu 23 ne suka bace bat a wasu ayyuka da suka hada da tada kayar baya, garkuwa da mutane da har yanzu ba a gansu ba.
Ministar harkokin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...