Browsing Category
Mayan Labarai
‘Yan kasuwan Arewacin Nigeria suna asarar kimanin Naira biliyan 13 a duk mako
‘Yan kasuwan Arewacin Nigeria sun koka akan yadda suke asarar kimanin Naira biliyan 13 a duk mako, sakamakon rufe iyakokin kasar da aka yi da Jamhuriyar Nijar.
Idan zamu iya tunawa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Uwar gidan shugaban kasa Remi Tinubu ta gana da wata ƴar Chibok da aka ceto
Uwar gidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu ta gana da ɗaya daga cikin ƴan matan Chibok 276 da ƴan Boko Haram suka sace sama da shekaru tara da suka gabata.
An sace ƴan matan ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
ASUU ta koka kan matakin gwamnatin tarayyya na rushe majalisar gudanarwa a jami’o’in Najeriya
Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) a jiya ta yi Allah-wadai da matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na rusa majalisar gudanarwa a jami’o’in kasar nan.
Kungiyar ta yi kira ga shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutane 5 ne suka mutu yayin wata zanga-zanga a birnin Cape Town na kasar Afirka ta Kudu
Wadanda lamarin ya rutsa da su sun hada da wani dan kasar Birtaniya mai shekaru 40 da ma’aikatar harkokin wajen Birtaniya ke tallafa wa danginsa.
Yajin aikin na tsawon mako guda dai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Yobe ta kuduri aniyar kaddamar da rabon kayan abinci ga mutane sama da 400,000
Gwamnatin jihar Yobe ta kuduri aniyar kaddamar da rabon kayan abinci da sauran kayan abinci ga gidaje sama da dubu 80,000 ga mutane sama da dubu 400,000 a fadin kananan hukumomi 17 na!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar likitocin masu neman kwarewa ta dakatar da zanga-zangar da ta shirya gudanarwa
Kungiyar likitocin masu neman kwarewa ta dakatar da zanga-zangar da ta shirya gudanarwa a yau 9 ga watan Agusta 2023.
Shugaban kungiyar, Innocent Orji, ya bayyana hakan a cikin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatocin sojojin Mali da na Burkina Faso sun tabbatarwa da jagororin juyin mulkin sojan Nijar…
Tawagar gwamnatocin sojojin Mali da na Burkina Faso sun tabbatarwa da jagororin juyin mulkin sojan Nijar cikakken goyon bayansu a ziyarar hadin kai da suka kai wa Janar Abdourahamane!-->…
Read More...
Read More...
TETFund sun kara tallafin fasahar sadarwa zuwa Naira Milyan 100 ga jami’o’i
Sakataren zartarwa, asusun kula da manyan makarantu TETFund Sonny Echono, ya ce sun kara tallafin fasahar sadarwa zuwa Naira Milyan 100 ga jami’o’i da kuma Naira Milyan 50 ga!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban rukunin kamfanonin BUA ya samar da motoci 25 ga hukumar NDLEA
Gidauniyar Abdul Samad Rabiu ta Afrika a jiya ta bada gudunmawar motoci 25 ga hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA domin habaka ayyukan su a Najeriya.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dattawa ta tantance mutane 45 da za’a nada ministoci
Majalisar dattawa ta tantance mutane 45 za a nada ministoci daga cikin jerin mutane 48 da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike mata.
Tantancewar ta biyo bayan duba na tsanaki da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...