Browsing Category
Lafiya
UNICEF da Biritaniya Sun Tallafa Wa Jigawa da Gine-Gine Masu Jure Sauyin Yanayi
Wasu rahotanni da sawaba radiyo ta samu sun bayyana cewa gwamnatin Biritaniya da UNICEF sun miƙa wasu sabbin kayayyaki da ayyukan gine-gine masu jure sauyin yanayi ga gwamnatin Jihar!-->…
Read More...
Read More...
Ƙungiyar Likitoci A Birnin Tarayya Abuja Ta Fara Yajin Aikin Gargadi Na Tsawon Kwanaki Bakwai
Ƙungiyar likitoci a birnin tarayya Abuja ta fara yajin aikin gargadi na tsawon kwanaki bakwai saboda matsalolin dake damun fannin kiwon lafiya a birnin.
Shugaban ƙungiyar, George!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Annobar amai da gudawa ta halaka mutum 8 fiye da mutane 200 kuma sun kamu
Annobar cutar amai da gudawa, wato cholera, ta sake bulla a jihar Zamfara, musamman a ƙaramar hukumar Bukkuyum, inda mutane fiye da 200 daga ƙauyuka 11 aka tabbatar sun kamu da cutar.!-->…
Read More...
Read More...
Cutar Kwalara Ta ɓarke A ƙananan Hukumomin Gumi da Bukkuyum A Jihar Zamfara
, inda ta kashe aƙalla mutane bakwai tare da kwantar da kusan mutane 200 a asibiti.
Ɗan majalisar tarayya mai wakiltar yankin, Hon. Sulaiman Abubakar Gumi, ya ce cutar ta fara tun a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NAFDAC ta gano madarar Cowbell ta bogi a kasuwanni da dama
Hukumar NAFDAC ta bayyana cewa an gano madarar Cowbell “Our Milk” 12g sachet ta bogi da ke yawo a kasuwannin Najeriya.
A cewar hukumar, Promasidor Nigeria Ltd., wanda ke da lasisin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya umarci asibitocin tarayya su rage farashin wankin ƙoda
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya amince da rage farashin wankin ƙoda daga naira 50,000 zuwa naira 12,000 a manyan asibitocin tarayya a fadin ƙasar.
Daniel Bwala, mai bai wa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ma’aikatan jinya sun dakatar da yajin aiki a faɗin Najeriya
Ƙungiyar ta janye yajin aikin ne bayan wani zama da ta yi da wakilan Gwamnatin Tarayya.
Ƙungiyar ta bayyana hakan ne cikin wata takarda da shugabanta ƙasa, Haruna Mamman, da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ma’aikatan jinya da ungozomomi 25,000 sun fara yajin aiki na mako guda a Najeriya
Ƙungiyar ma'aikatan jinya da unguzomomi ta Najeriya ta fara yajin aikin gargaɗi na mako guda a faɗin ƙasar.
Ƙungiyar mai mambobi aƙalla 25,000 ta ca ta fara yajin aikin ne domin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Hisba ta kama kwalaben Giya da kudin su ya kai Naira miliyan 5.8 a jihar Jigawa
Hukumar Hisbah ta Jihar Jigawa ta ce ta kwace da kuma kona giya da aka kimanta kudin ta kimanin naira miliyan 5.8 a karamar hukumar Kazaure.
Kakakin Hisbah a jihar, Malam Ibrahim!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa tana shirin kafa wani ƙaramin kamfani na ƙera magunguna
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce tana shirin kafa wani ƙaramin kamfani na ƙera magunguna domin ƙara sauƙaƙa samun ingantattun magunguna tare da rage dogaro da masu samar da su daga waje.
!-->!-->…
Read More...
Read More...