Browsing Category
Lafiya
Gwamnatin Jigawa ta kashe kudi sama da Naira miliyan 372 wajen gyaran kananan asibitoci guda biyar a…
Gwamnatin jihar Jigawa ta kashe kudi sama da naira miliyan 372 wajen gyaran kananan asibitoci guda biyar a karamar Hukumar Gumel daga cikin 72 da ake dasu a shiyyar arewa maso yamma
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Dokoki ta Yobe ta gudanar da sauraron Ra’ayoyi kan kudurin dokar gwajin Genotype da…
Majalisar dokoki ta jihar Yobe ta gudanar da sauraron ra’ayoyin jama’a kan kudurin dokar da ke neman wajabta gwajin jini na genotype da cutar hepatitis kafin auren ma’aurata a fadin!-->…
Read More...
Read More...
An yiwa ƙanana yara 55,037 rigakafin shan-inna a ƙaramar hukumar Guri da ke jihar Jigawa
A ƙaramar hukumar Guri da ke jihar Jigawa, an samu nasarar yiwa yara ƙanana guda 55,037 masu ƙasa da shekara biyar rigakafin shan-inna a watan Yuni karkashin shirin rigakafin da aka!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar MRHC ta bawa mata masu juna biyu 7,883 damar samun kulawa da lafiyar su a jihar Legas
Shirin kula da lafiyar uwaye da jarirai da kungiyar Maternal and Reproductive Health Collective (MRHC) ke jagoranta ya bai wa mata masu juna biyu 7,883 damar samun kulawar lafiya kafin!-->…
Read More...
Read More...
Kimanin mutane 1,593 ne suka mutu sakamakon haɗurra a cikin wata ukun farko na shekarar 2025
Hukumar Kiyaye Aukuwar Haɗurra ta kasa, (FRSC) ta ce kimanin mutum 1,593 ne suka mutu sakamakon haɗurra a cikin wata ukun farko na shekarar 2025.
Cikin alƙaluman da hukumar ta fitar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO na fuskantar gibin kuɗin albashi da ya kai dala miliyan 500
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO na fuskantar gibin kuɗin albashi da ya kai dala miliyan 500 a kasafin kuɗin shekara biyu masu zuwa, kamar yadda Darakta Janar ɗinta Tedros Ghebreyesus ya!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta amince da yarjejeniyar yaƙi da annobar korona tsakanin ƙasashe
Hukumar lafiya ta duniyar a ranar Litinin ta buƙaci ƙasashen duniya da su rungumi sabuwar yarjejeniyar da ta shafi yaƙi da annobar korona domin kaucewa maimaita abin da aka fuskanta a!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon shugaban kasar Amurka Joe Biden ya kamu da cutar Kansar mafitsara
Tsohon shugaban kasar Amurka Joe Biden ya kamu da cutar Kansar mafitsara kamar yadda ofishinsa ya fitar da sanarwa.
Tsohon shugaban da iyalansa na nazari kan matakin maganin cutar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
NiMET, ta fitar da sabon hasashen yanayi inda tace da yiwuwar ɓarkewar cututtukan ruwa a karshe…
Hukumar Hasashen Yanayi ta Ƙasa, NiMET, ta fitar da sabon hasashen yanayi na shekarar 2025, inda ta yi kashedi game da yiwuwar ɓarkewar cututtukan ruwa kamar kwalara da gudawa a jihohi!-->…
Read More...
Read More...
A zangon farko na 2025 an bankado matsalar raguwar kashe kuɗaɗe a muhimman sassan ruwa da lafiya…
Rahoton aiwatar da kasafin kuɗin jihar Jigawa a zangon farko na shekarar 2025 ya bankado matsalar gagarumin raguwar kashe kuɗaɗe a muhimman sassan ruwa da lafiya.
Rahoton ya nuna!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...