Browsing Category
Jigawa
An yabawa gwamnatin jihar Jigawa kan aikin samar da wutar lantarki mai dorewa
Ma’aikatar albarkatun ruwa da tsaftar mahalli ta tarayya ta yabawa gwamnatin jihar Jigawa bisa jajircewarta na ganin an aiwatar da aikin samar da wutar lantarki mai dorewa.
An yi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kaddamar da rabon tallafin rage radadi ga magidanta 15,775 a jihar Jigawa
Gwamnan jihar Jigawa, Mallam Umar A. Namadi FCA ya ƙaddamar da rabon tallafin rage raɗaɗi ga waɗanda ibtila'in ambaliyar ruwa ta ritsa da su da ke zaune sa sansanonin yan ambaliyar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta miƙa Dajin Baturiya ga Hukumar Kula da Gandun Daji ta Ƙasa
Gwamnatin Jihar Jigawa ta miƙa Dajin Baturiya wato Hadejia Wetland Game Reserve ga Hukumar Kula da Gandun Daji ta Ƙasa (National Park Service).
A watan Yuli ne, Gwamnan jihar Mallam!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta amince da dokar kafa Hukumar Kula da makarantun Tsangaya
A jahar Jigawa a wani mataki na hana barace-barace da kuma kawo sauyi daidai da zamani a makarantun tsayar jahar, majalisar dokokin jihar ta amince da dokar kafa Hukumar Kula da!-->…
Read More...
Read More...
Ambaliyar ruwan sama ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 68 a Kano da Jigawa
Akalla mutane 68 ne aka ruwaito sun rasa rayukansu sakamakon ambaliyar ruwa da aka samu a jihohin Kano da Jigawa tun farkon damina a watan Yuli.
Da yake bayyana adadin wadanda suka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An ware Naira biliyan 8.3 domin gyara da sake gina tituna a Jigawa – Engr. Abbas Lalai
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware naira biliyan 8.3 domin gyara da sake gina tituna, gadoji, da magudanan ruwa da ambaliyar ruwa ta lalata.
Gwamnatin jihar ta bude kwangilar gyara da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutane 5 sun nutse cikin ruwa a jihar Jigawa
Akalla mutane biyar ne aka ruwaito sun nutse a ruwa a garin Gantsa, hedikwatar karamar hukumar Buji a jihar Jigawa.
Wannan bayanin na kunshe ne a cikin wata sanarwa da jami’in hulda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kaddamar da wata sabuwar kungiyar tsaron gari a garin Kwalam dake jihar jigawa
Alummar garin Kwalam dake karamar Hukumar Taura sun kaddamar da wata sabuwar kungiyar tsaron gari mai suna Kwalam concerned association domin dakile barazanar tsaro da munanan dabi’u!-->…
Read More...
Read More...
Shirin ACRESAL zai samar da ruwansha mai amfani da hasken rana a jihar Jigawa
Shirin ACRESAL na jihar Jigawa zai samar da ruwansha mai amfani da hasken rana a was hedikwatocin kananan hukumomin jihar nan uku.
Shugaban shirin na jiha , Alhaji Yahaya Muhammad!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jigawa NYSC members set good example, shun protest – Coordinator
The Jigawa State Coordinator of the National Youth Service Corps (NYSC), Alhaji Dawud Jidda, commended corps members in Hadejia Local Government Area (LGA) for their good conduct and!-->…
Read More...
Read More...