Browsing Category
Jigawa
Jam’iyyar PDP a jihar jigawa ta tsayar da ranar gudanar da taron kananan hukumomi a jihar
Jam’iyyar PDP a jihar jigawa ta tsayar da ranar 27 ga Yuli, domin gudanar da taron kananan hukumomi a jihar.
Shugaban jam’iyyar PDP na jihar Jigawa, Ali Diginsa ne ya bayyana hakan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jirgi na biyu dauke da alhazan jihar Jigawa 553 ya sauka a filin jirgin sama dake Dutse
Jirgi na biyu dauke da alhazan jihar Jigawa 553 ya sauka a filin jirgin saman kasa da kasa na Nuhu Muhammad Sanusi dake Dutse babban Birnin jiha.
Jirgin na kamfanin Max air ya sauka!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa tace zata raba gidajen sauro da suka kai miliyan 3 da dubu 200
Gwamnatin jihar Jigawa tace zata raba gidajen sauro da suka kai miliyan 3 da dubu 200 nan da makonni 2 a wani yunkuri na magance matsalar cutar maleriya a tsakanin jama’a.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An samu bullar wani kwaro mai suna MALADOMA dake mamaye gonaki a karamar hukumar Guri
Barkewar wani kwaro mai suna MALADOMA ta mamaye gonaki a karamar hukumar Guri.Kwarin yakan kai hari a gonakin Gero da Masara.Da yake karbar rahoton, Daraktan Janar na Karamar Hukumar,!-->…
Read More...
Read More...
Sama da kashi 60 na manoma basa amfani da ingantaccen iri a jihar Jigawa
Gwamnatin jihar Jigawa tace sama da kashi 60 na manoma basa amfani da ingantaccen iri a harkokin su na noma.
Mai bawa gwamna shawara kan harkokin Noma Saifullahi Umar ne ya bayyana!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
ACRESAL da ma’aikatar kare mahalli ta jihar Jigawa zasu da sa bishiyoyi 5,500,000 a fadin jihar
Shirin ACRESAL da hadin gwiwar ma’aikatar kare mahalli ta jihar Jigawa zasu da sa bishiyoyi miliyan biyar da dubu dari biyar a fadin jihar jigawa, a wnai yunkuri na magance matsalolin!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 2 ne suka mutu a wani sabon rikici tsakanin manoma da makiyaya a jihar Jigawa
Wani sabon rikici da ya barke da yi sanadiyyar mutuwar akalla mutane biyu tare da kone gidaje uku a wani sabon rikici tsakanin manoma da makiyaya a karamar hukumar Birnin Kudu ta nan!-->…
Read More...
Read More...
Kananan hakumomin MMR da KKM sun bayyana kudurinsu na cigaba bunkasa ayyukan tsaftar muhalli
Kananan hakumomin Malam Madori da Kirikasamma sun bayyana kudurinsu na cigaba bunkasa ayyukan tsaftar muhalli. Shugababnnni sassan ruwa da tsaftar muhalli na kananaa hakumomin ne suka!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa za ta tattauna kan sabon mafi karancin albashin ma’aikata a jihar
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya ce gwamnatinsa za ta tattauna kan sabon mafi karancin albashin ma’aikata a jihar.Kungiyoyin kwadago sun shiga tattaunawa da gwamnatin tarayya!-->…
Read More...
Read More...
An aike da jami’an sa ido domin kai rahoton duk wata alamar bullar cutar kwalara a Jigawa
Kwamishinan lafiya na jihar Jigawa, Dakta Abdullahi Kainuwa ya ce ma’aikatar ta aike da jami’anta kan sa ido domin kai rahoton duk wata alamar bullar cutar kwalara a jihar. Kwamishinan!-->…
Read More...
Read More...