Browsing Category
Jigawa
Jam’iyyar PDP ta sha alwashin dawowa kan karagar mulki a zaɓen 2027
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Jigawa ta sha alwashin dawowa kan karagar mulki a zaɓen 2027 tare da fitar da ‘yan ƙasa daga halin ƙunci da suka tsinci kansu aciki.
A cikin wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An yiwa ƙanana yara 55,037 rigakafin shan-inna a ƙaramar hukumar Guri da ke jihar Jigawa
A ƙaramar hukumar Guri da ke jihar Jigawa, an samu nasarar yiwa yara ƙanana guda 55,037 masu ƙasa da shekara biyar rigakafin shan-inna a watan Yuni karkashin shirin rigakafin da aka!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta ware naira biliyan 2 domin gina magudanan Ruwa da Gadaje
Gwamnati jihar jigawa ta ware naira biliyan biyu domin gina magudanan ruwa da gadaje guda arba’in da daya don dakile ambaliya a fadin jihar.
Kwamishinan Muhalli da Sauyin Yanayi,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta samar da sabuwar mota da kuma babur masu kafa uku domin diban shara
Hukumar Kula da Muhalli ta Jihar Jigawa (JISEPA) ta bayyana cewa gwamnatin jihar ta samar ma ta da sabuwar mota da kuma babur masu kafa uku domin inganta aikin tattara shara a fadin!-->…
Read More...
Read More...
Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya ta bada lambar yabo da girmamawa ga Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta…
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa ta sake samun lambar girmamawa ta Kiswatul Ka’abah a ƙasar Saudiyya, lambar da ke nuna girmamawa da yabo ga ƙoƙarin da hukumar ke yi wajen!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta fara rijistar fiye da jami’an siyasa 400 a cikin shirin inshorar lafiya na jihar
Gwamnatin jihar Jigawa ta fara rijistar fiye da jami’an siyasa 400 a cikin shirin inshorar lafiya na jihar, wanda ke karkashin hukumar JICHMA, domin tabbatar da an samu kariyar lafiya!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ‘Yan sanda a Jigawa ta kama mutane 14 tare da kwato haramtattun kudade a wani samame…
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta ce ta samu nasara bayan wani samame da jami'an tsaro suka kai a kauyen Digawa da ke karamar hukumar Birnin Kudu, inda aka kama mutane 14 da wasu!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jigawa Umar Namadi ya yaba da shekaru biyu na shugabancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu
A wata hira ta musamman da jaridar LEADERSHIP, Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya yaba da shekaru biyu na shugabancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana kiran su da matakai masu!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya bayyana shirye-shirye na gaggawa don hana ambaliya kafin kakar damina ta bana
Gwamna Umar Namadi ya bayyana shirye-shirye na gaggawa don hana ambaliya kafin kakar damina ta 2025, musamman a karamar hukumar Guri da aka fi samu ambaliya.
A wani taron da ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta gano kusan ma’aikata 7,000 na bogi a wani shirin tantance ma’aikata da gwamnati…
Gwamnatin Jihar Jigawa ta bayyana gano kusan ma’aikata 7,000 na bogi a wani sabon shirin tantance ma’aikata da gwamnati ta aiwatar domin tabbatar da gaskiya da nagarta a tsarin!-->…
Read More...
Read More...