Browsing Category
Jigawa
Gidauniyar AMF ta kaddamar da wani shirin tallafawa dalibai a karamar hukumar Mallam-Madori
Shugaban gidauniyar Abdullahi Mahmood (AMF) ya kaddamar da wani muhimmin shirin tallafawa dalibai a karamar hukumar Mallam-Madori.
Shirin, wanda aka kaddamar a ranar litinin data!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnonin APC sun yaba da cigaban da aka samu a cikin shekaru biyu a Jihar Jigawa
Gwamnonin jam’iyyar APC sun bayyana jin daɗinsu bisa cigaban da aka samu a cikin shekaru biyu da suka gabata a Jihar Jigawa.
Darakta Janar na kungiyar Mr Folarinsho Aluko ne ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwannatin jahar jigwa ta fara aikin rigakafin dabbobi a karamar hukumar Malam Madori
Karamar hukumar Malam Madori ta fara aiwatar da aikin rigakafin dabbobi na bana, bisa bin umarnin da gwamnatin jihar ta bayar domin kare lafiyar dabbobi a fadin jiha.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar NDLEA ta yi nasarar kama kwayoyin da kudinsu ya haura naira biliyan 2.6 a Jihar Jigawa
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta kama miyagun kwayoyi da kudinsu ya haura naira biliyan 2.6 a Jihar Jigawa.
Shugaban hukumar a jihar, Musa Maina, ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa za ta tantance yan fasho dake karkashin tsarin adashen gata a jihar
Gwamnatin Jihar Jigawa ta sanar da shirin gudanar da tantance yan fasho dake karkashin tsarin adashen gata na fansho.
Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin Jihar, Muhammad Dagaceri, ne ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Namadi ya amince da Mai Martaba Sarkin Kazaure a matsayin Amirul Hajj na jihar Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya amince da nadin Mai Martaba Sarkin Kazaure, Alhaji (Dr) Najib Hussaini Adamu, a matsayin Amirul Hajj na jihar tare da jagorantar tawagar!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Alhazai ta Jihar Jigawa ta fara aikin yi wa mahajjatan allurar rigakafi a fadin jihar
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Jigawa ta fara aikin yi wa mahajjatan bana allurar rigakafi a fadin jihar.
Wannan mataki na cikin shirye-shiryen aikin Hajjin 2025 domin tabbatar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta bukaci jama’a da su kai rahoto kan duk dillalin da ke kokarin bata shirin Noma
Gwamnatin jihar Jigawa ta bukaci jama’a da su rika kai rahoto kan duk wani dillalin kayan gona ko mutum da ke kokarin bata shirin noman shinkafar damina na bana a jihar.
Da yake!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban ƙaramar hukumar Hadejia ya sha alwashin inganta harkokin ilimi a yankin
Shugaban ƙaramar hukumar Hadejia, Alhaji Ahmed Abba Ari, ya sha alwashin inganta harkokin ilimi a yankin, yayin da ya kaddamar da rabon kayan koyarwa da magungunan farko ga makarantun!-->…
Read More...
Read More...
Karamar hukumar Guri ta amince da aikin girka famfunan ruwa guda 3 a yankunan karamar hukumar
Shugaban karamar hukumar, Hon Abubakar Umar Danbarde, ya bayyana cewa sun amince da aikin girka famfunan ruwa guda uku a asibitin PHC na Dagana, da Unguwar Abuja B da kuma Unguwar!-->…
Read More...
Read More...