Browsing Category
Jigawa
Babbar Kotun Jiha ta soke wata kara ta aikata laifin fyade da alfasha da akayi a karamar hukumar…
Babbar Kotun Jiha mai lamba hudu ta soke wata kara ta aikata laifin fyade da alfasha da ake tuhumar Ibrahim Alfa daga kauyen Garado dake karamar hukumar Jahun da wasu mutane biyu a!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya taya shugabannin ‘yan jarida murna bisa nasarar da suka samu a zaben da aka…
Gwamna Umar Namadi ya taya sabbin shugabannin kungiyar 'yan jarida ta kasa reshen Jihar Jigawa, murna bisa nasarar da suka samu a zaben da aka gudanar.
A wata sanarwa da sakataren!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Karamar Hukumar Kazaure ta biya miliyan 2.4 domin tallafawa daliban yankin dake karatu a…
Karamar Hukumar Kazaure ta ce ta kashe kudi naira miliyan biyu da dubu dari hudu da arbain wajen biyan tallafin karatu ga daliban yankin dake karatu a Jami-ar Sule Lamido Kafin Hausa
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Yan jaridu ta kasa reshen jihar Jigawa ta zabi sabbin shugabanni a karo na 8
Kungiyar yan jaridu ta kasa reshen jihar jigawa tga zabi sabbin shugabanni a karo na 8 da zasu ja ragamar harkokin kungiyar.
An zabi Ismaila Ibrahim Dutse a matsayin sabon shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Fulbe political awareness ta zabi sabbin shugabanni da zasu ja ragamar kungiyar a jihar Jigawa
Sabuwar Kungiyar siyasa ta Fulbe political awareness continuity for Danmodi 2027 ta zabi sabbin shugabanni da zasu ja ragamar kungiyar a jihar Jigawa.
Wadanda aka zaba sun hadar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar alhazai ta jihar Jigawa ta ce za a fara jigilar maniyatan jihar nan zuwa kasa mai tsarki a…
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta ce za a fara jigilar maniyatan jihar nan zuwa kasa mai tsarki a ranar 18 ga wata.
Darakta Janar na Hukumar Alhaji Ahmed Umar Labbo ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Jigawa ta zabi sabbin shugabanni.
Wadanda aka zaba sun hadar da Dr Babandi Ibrahim Gumel a matsayin shugaba da Umar Danjani mataimakin shugaba da Mohammed Bahutu Sakatare da Isyaku Maruta mai baiwa jamiyya shawara!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
A zangon farko na 2025 an bankado matsalar raguwar kashe kuɗaɗe a muhimman sassan ruwa da lafiya…
Rahoton aiwatar da kasafin kuɗin jihar Jigawa a zangon farko na shekarar 2025 ya bankado matsalar gagarumin raguwar kashe kuɗaɗe a muhimman sassan ruwa da lafiya.
Rahoton ya nuna!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Damodi ya jaddada kudurin inganta harkar ilimi, ta hanyar bai wa ‘ya’ya mata damar samun ilimi mai…
Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na inganta harkar ilimi, musamman ta hanyar bai wa ‘ya’ya mata damar samun ilimi mai nagarta.
Gwamnan ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Alhazai ta kammala duk wani shiri ga maniyata domin fara jigilar su zuwa kasa mai tsarki
Hukumar jindadin Alhazai ta jihar jigawa ta gudanar da wani taro da shugabanin shiyya shiyya da kuma jami'an alhazai na kananan Hukumomi Jihar nan 27 a helkwatar hukumar dake Dutse!-->…
Read More...
Read More...