Browsing Category
Jigawa
Gwamnatin Jigawa ta tunatar da Alkalai muhimmancin rantsuwar da suka dauka yayin gudanar da…
Gwamnatin Jihar Jigawa ta tunatar da Alkalai muhimmancin rantsuwar da suka dauka yayin gudanar da ayyukansu.
Gwamna Umar Namadi ne ya bayyana hakan a wajen bude taron bitar kwanaki!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da fitar da naira miliyan 279 domin tallafawa Ƙungiyar…
Majalisar Zartarwa ta Jihar Jigawa ta amince da fitar da naira miliyan dari biyu da saba’in da tara domin tallafawa Ƙungiyar Direbobi ta Najeriya wato NURTW reshen jihar a matsayin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya bayyana cewa jam’iyyar adawa ta PDP tana dab da rasa duk wata madafa a jihar Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bayyana cewa jam’iyyar adawa ta PDP tana dab da rasa duk wata madafa a jihar, inda ya ce har yanzu APC ce ke da karfi kuma zata karbe!-->…
Read More...
Read More...
Rukunin farko na alhazai 550 daga Jihar Jigawa sun tashi zuwa kasa mai tsarki a daren jiya Litinin
Rukunin farko na alhazai 550 daga Jihar Jigawa sun tashi zuwa kasa mai tsarki don aiwatar da aikin Hajjin bana, inda jirginsu ya tashi daga filin jirgin saman Nuhu Muhammadu Sunusi da!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya bayyana godiyarsa ga al’ummar Dutse bisa tarbar da suka yi masa da tawagarsa
Gwamna Umar Namadi ya bayyana godiyarsa ga al’ummar karamar hukumar Dutse bisa tarbar da suka yi masa da tawagarsa a lokacin taron gwamnati da jama-a da aka gudanar a yankin.
Gwamna!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Yan Jarida ta kasa reshen Jihar Jigawa zata gudanar da bikin rantsar da sabbin shugabannin…
Kungiyar Yan Jarida ta kasa reshen Jihar Jigawa, NUJ zata gudanar da bikin rantsar da sabbin shugabanni da kuma wakilan kwamitocin dokoki da Ladabtarwa da Ilimi da kuma na Horaswa na!-->…
Read More...
Read More...
Gamayyar kungiyar masu bukata ta musamman ta Jigawa ta koka kan karancin masu bukata ta musamman a…
Gamayyar kungiyar masu bukata ta musamman reshen jihar Jigawa ta koka akan karancin masu bukata ta musamman a cikin jerin sunayen kamsiloli masu gafaka da kuma masu bada shawara a!-->…
Read More...
Read More...
An kafa wani sabon kamfani mai suna Farm Mechanization domin samar da guraben ayyukan yi –…
Gwamnatin jihar Jigawa ta kafa wani sabon kamfani mai suna Farm Mechanization domin samar da guraben ayyukan yi, karfafa wadatar abinci, tare da taimaka wa manoma samun riba mai yawa a!-->…
Read More...
Read More...
Kamfanin Max Air zai fara jigilar maniyatan Jigawa zuwa Saudiya a ranar 20,21 ga watan Mayu 2025
Kamfanin jiragen sama na max air ya ce zai fara jigilar maniyatan jihar Jigawa zuwa kasa mai tsarki a ranar 20 da kuma 21 ga watan Mayu 2025.
Daya daga cikin jagororin kamfanin Mr!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta ci gaba da samar da ruwan sha mai tsafta ga al’ummar jihar
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta ci gaba da samar da ruwan sha mai tsafta ga al’ummar jihar, inda kwamishinan ruwa na jihar, Alhaji Ibrahim Garba Hannin giwa, ya bayyana hakan yayin!-->…
Read More...
Read More...