Browsing Category
Jigawa
’Yan kasuwar Raguna na nuna damuwa kan ƙarancin saye da sayarwa gabanin bikin Babbar Sallah
’Yan kasuwar rago a kasuwar dabbobi ta Shuwarin da ke ƙaramar hukumar Kiyawa a nan Jihar Jigawa sun koka da ƙarancin saye da sayarwa kafin bikin Babbar Sallah, duk da tsadar farashi da!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar QAFILATUL MAHABBAH ta gudanar da rabon tufafin kayan sallah ga yara marayu a jihar Jigawa
Sama da yara marayu mata da maza 31 ne suka amfana da sabbin tufafin kayan sallah wanda kungiyar QAFILATUL MAHABBAH ta kasa reshen Karamar hukumar Ringim ta!-->…
Read More...
Read More...
Za a gudanar da sabon zaben Shugabanin kungiyar Miyatti Allah ta kasa reshen jihar Jigawa
Kungiyar Miyetti Allah ta kasa reshen jihar Jigawa ta ce zata gudanar da sabon zaben shugabannin kungiyar na kananan hukumomin jihar nan 27 sakamakon karewar waaadin mulkin shugabannin!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar yan-jaridu ta kasa reshen Jigawa ta kaddamar da kwamatin shirya taron manema labarai a…
Kungiyar yan-jaridu ta kasa reshen Jihar Jigawa ta kaddamar da kwamatin shirya taron manema labarai da ta kafa a nan Dutse babban birnin Jiha.
Da yake kaddamar da kwamatin, shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Honarabul Abubakar Fulata ya bayar da tallafin naira miliyan 45 ga yan jam’iyar APC na mazabar…
Wakilin mazabar Birniwa, Guri da kuma Kirikassamma a majalissar wakilai ta kasa Honourable Abubakar Hassan Fulata ya kaddamar da bada tallafin bunkasa tattalin arziki na naira miliyan!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban kungiyar Fulani na Jihar Jigawa ya bukaci Fulani da su kara hada kan su
Shugaban kungiyar Fulani ta Fulbe Joda Jam na Jihar Jigawa Alhaji Isa Bello Gwaram ya bukaci Fulani su kara hada kai, kuma su cigaba da marawa gwamnati baya domin amfana da!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta biya wa sama da dalibai 30,000 kudaden tallafin karatu a shekara ta 2024
Gwamnatin jihar Jigawa tace ta biya kudaden tallafin karatu fiye da naira miliyan dubu shida da miliyan dari takwas ga dalibai fiye da dubu talatin a shekara ta 2024
Babban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An nada shugaban tuntuba da kula da ayyukan hukumar kula da Almajirai ta Jihar Jigawa
Hukumar kula da Almajirai da yaran da basa zuwa makaranta ta kasa ta nada, Malam Abdullahi Yunusa a matsayin shugaban tuntuba da kula da ayyukan hukumar a Jihar Jigawa.
A sanarwar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa ya fara duba yadda ake gudanar da ayyuka…
Kwamitin kula da harkokin kananan hukumomi na majalisar dokokin jihar Jigawa ya fara rangadin duba yadda ake gudanar da ayyukan kananan hukumomi a faɗin jihar, domin tabbatar da adalci!-->…
Read More...
Read More...
Kotu ta wanke Isa Usman daga zargin hada baki da kuma aikata fashi da makami a Jigawa
Babbar kotun jiha mai lamba 11 dake zamanta a garin Ringim ta sallami wani mai suna Isah Usman mai lakanin Niga tare da wanke shi daga zargin hada baki da kuma aikata fashi da makami.
!-->!-->…
Read More...
Read More...