Browsing Category
Tsaro
Rundunar Sojin Najeriya ta musanta rahotan cewa jami’anta sun yi murabus ne saboda cin hanci…
Rundunar Sojin kasar nan ta musanta rahotannin da kafafen yaɗa labarai na baya-bayan nan da ke nuna cewa jami'anta sun yi murabus daga aikinsu ne saboda cin hanci da rashawa, da rashin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan Jihar Katsina ya nemi al’ummar jihar da su kare kansu daga hare-haren ƴanbindiga
Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umar Radda, ya yi kira ga al’ummar jihar da su ɗauki matakan kariya don kare kansu daga hare-haren ƴanbindiga da ke addabar jihar.
Ya bayyana hakan ne a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kashe mutane 13,346 da kuma yin garkuwa da 9,207 daga watan Mayun 2023 zuwa yanzu
Tun bayan rantsar da Shugaban Bola Tinubu a ranar 29 ga watan Mayu, 2023, kasar ta fuskanci ƙaruwar tashin hankali, inda aka kashe mutane dubu 13,346 da kuma yin garkuwa da dubu 9,207!-->…
Read More...
Read More...
Sheikh Bashar Danfili ya kokan kan yadda yan bindiga ke ciyar da karnukansu naman mutane
Wani Shahararren malamin addinin musulunci a jihar Sokoto, Sheikh Bashar Danfili, ya kokan kan yadda yace yan bindiga a jihar sun soma ciyar da karnukansu naman mutane, daga cikin!-->…
Read More...
Read More...
Zamu hukunta wadanda suka kai hari a jihar Yobe – Tinubu
Shugabn kasa Bola Tinubu ya tabbatar wa al’ummar jihar Yobe cewa wadanda suka kai harin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama za su fuskanci hukunci.
Shugaban kasar, a jiya, ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An yi barazanar hukunta jihohin da ba su mika rahotonsu kan kafa ‘yan sandan jiha ba
Majalisar Tattalin Arzikin Kasa ta yi barazanar aiwatar da hukuncin kan jihohin da har yanzu ba su mika rahotonsu kan kafa ‘yan sandan jiha ba.
A watan Fabrairu ne dai shugaban kasa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ƴansanda sun ceto barawon babur daga hannun fusatattun matasa a garin Kazaure
‘Yansandan a jihar Jigawa sun ceto wani da ake zargin barawon babur ne daga hannun wasu fusatattun matasa a karamar hukumar Kazaure.
Wani mazaunin garin ya shaidawa manema labarai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akalla fursunoni 3,590 ne ke tsare a Najeriya
Akalla fursunoni 3,590 ne ke cikin gidajen gyaran hali a fadin kasar nan ke jiran hukuncin kisa, kamar yanda Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali ta kasa (NCoS) ta bayyana.
Mai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana zargin wasu ‘yan bindiga sun kashe jami’in ‘yansanda da ɗan sa kai a jihar Sokoto
Ana zargin wasu ‘yan bindiga sun kashe wani jami’in ‘yansanda, Insifekta Eze, da wani ɗan sa kai a Sokoto a yayin wani kwanton ɓauna da suka kai da sanyin safiyar jiya Litinin.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yansandan Jihar Kano sun tabbatar da mutuwar fitaccen jagoran ƙungiyar ƴan daba Abba Burakita
Rundunar ‘Yansandan Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani fitaccen jagoran ƙungiyar ƴan daba, Abba Bala Burakita, bayan wata arangama da wasu ƙungiyoyin daba abokan gabarsu a unguwar!-->…
Read More...
Read More...