Browsing Category
Rayuwa
Hukumar NiMET Tayi Hasashen Yanayin Da Zai Kasance Daga Ranar Talata Zuwa Alhamis
Hukumar Hasashen Yanayi ta Najeriya, NiMet, ta yi hasashen cewa daga ranar Talata zuwa Alhamis za a samu gaurayen rana da gajimare a sassan ƙasar.
A cewar hasashen da aka fitar a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin NAHCON ta nemi a dakatar da Shugabansu Farfesa Abdullahi Saleh Usman daga shugabancin…
Abuja, 22 ga Janairu, 2026 – Mambobin kwamitin gudanarwa na Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) sun rubuta takarda ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, suna neman a cire Farfesa!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnati ta yi gargaɗin yiwuwar ambaliya a jihohi 14
Ma’aikatar Muhalli ta Tarayya ta yi gargaɗi kan yiwuwar ambaliya a jihohi 14, inda ta ce akwai yiwuwar ruwan sama mai yawa daga 4 zuwa 8 ga Satumba, 2025, a wurare 43 a faɗin ƙasar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nijeriya na daga cikin Kasashe 12 da Ke fuskantar barazanar Yunwa
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana Nijeriya da wasu kasashe 11 a matsayin wadanda ke fuskantar hadarin yunwa mai tsanani, matukar ba a dauki matakan gaggawa ba.
A wani rahoto da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu yace yawan jama’ar Najeriya da ke ƙaruwa cikin sauri na buƙatar ingantattun matakan…
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa yawan jama'ar Najeriya da ke ƙaruwa cikin sauri na buƙatar ingantattun matakan masana'antu domin mayar da wannan dama ta zama riba.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar tace fina-finai ta haramta bikin ‘ƙauyawa’ a jihar Kano
Hukumar tace fina-finai a jihar Kano ta sanar da haramta bukukuwan Kauyawa da ake yi a faɗin jihar, a wani mataki na ƙarfafa kyawawan ɗabi'u tsakanin al'umma da kuma bin doka.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kafa wani sabon kamfani mai suna Farm Mechanization domin samar da guraben ayyukan yi –…
Gwamnatin jihar Jigawa ta kafa wani sabon kamfani mai suna Farm Mechanization domin samar da guraben ayyukan yi, karfafa wadatar abinci, tare da taimaka wa manoma samun riba mai yawa a!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya – NBS ta fitar da rahoton saukar hauhawar farashin kaya a…
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya - NBS ta fitar da rahoton saukar hauhawar farashin kaya a Najeriya, jihohi goma tare da babban birnin Tarayya, Abuja na ci gaba da fama da hauhawar!-->…
Read More...
Read More...
Ƙungiyoyin kare hakkin ɗan adam sun shiga ruɗani kan makomar 'yan cirani a Libya
Ƙungiyoyin kare hakkin bil adama sun shiga cikin ruɗani da fargabar makomar masu neman mafaka, yayin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama mutum biyar bisa zargin kashe ƙaramar yarinya bayan garkuwa da ita
A Najeriya, Gwamnatin jihar Kano ta ce jam’ian tsaron farin kaya na DSS sun kama wasu mutane biyar da ake zargi da kisan wata ƙaramar yarinya mai suna Sakina Mamuda, a wani ƙauye da ke!-->…
Read More...
Read More...