Browsing Category
Rayuwa
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya – NBS ta fitar da rahoton saukar hauhawar farashin kaya a…
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya - NBS ta fitar da rahoton saukar hauhawar farashin kaya a Najeriya, jihohi goma tare da babban birnin Tarayya, Abuja na ci gaba da fama da hauhawar!-->…
Read More...
Read More...
Ƙungiyoyin kare hakkin ɗan adam sun shiga ruɗani kan makomar 'yan cirani a Libya
Ƙungiyoyin kare hakkin bil adama sun shiga cikin ruɗani da fargabar makomar masu neman mafaka, yayin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama mutum biyar bisa zargin kashe ƙaramar yarinya bayan garkuwa da ita
A Najeriya, Gwamnatin jihar Kano ta ce jam’ian tsaron farin kaya na DSS sun kama wasu mutane biyar da ake zargi da kisan wata ƙaramar yarinya mai suna Sakina Mamuda, a wani ƙauye da ke!-->…
Read More...
Read More...
An gurfanar da mutum 10 kan yi wata Yarinya nakasasshiya fyaɗe a Kaduna
Wacce aka yi wa fyaɗen an yi ta aikat fyaɗen a lokuta daban-daban ta hanyar yaudara da kuma lallashinta ta zuwa wurarensu daban-daban inda suke
Wata kotun majistare da ke titin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutum 200,000 na mutuwa duk shekara a Najeriya saboda rashin kyakkyawan tsarin abinci
Kimanin ‘yan Najeriya 200,000 suke rasa rayukan su a duk shekara wanda yawancin su yara ne sanadiyyar cututtuka dake da nasaba da abinci a cewar ministan ƙere-ƙere da kimiyya na ƙasar!-->…
Read More...
Read More...
Tsohon Gwamnan Jigawa zai ƙaddamar da littafin tarihin rayuwarsa a Abuja – Sule Lamido
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, na shirin ƙaddamar da littafin tarihin rayuwarsa mai taken Being True to Myself a Abuja ranar Talata, 13 ga watan Mayu, wanda ke ɗauke da!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Kano ta bayyana shirin daidaita farashin ruwan sha domin kawar da matsalar tsadar ruwan
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana shirinta na daidaita farashin ruwan sha da ake siyarwa ga jama’a domin kawar da matsalar hauhawar farashin da ba shi da misali.
Kwamishinan ruwa na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kasashen duniya sun kawar da kai daga matsalar ‘yan gudun hijira na Sudan
A watan Disamba ne sararin samaniyar Sudan ya dan sarara daga kugin bama-bamai a sanadiyar yakin da aka kusa kwashe shekara ana gwabzawa a kasar.
Najwa mai shekara 30 mai 'ya'ya uku!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bala T.O yayi kira ga yan siyasa su taimakawa mata da jarin da kuma sana’o’i domin inganta rayuwar…
Shugaban karamar hakumar Hadejia yayi kira ga yan siyasa su taimakawa mata da jarin da kuma sana’o’i domin inganta rayuwar su.
Ya ce akwai bukatar a rika fifita al’amuran mata lura!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sama da ‘yan ƙasar Habasha millyan huɗu ne suke gararamba a sassa daban-daban na ƙasar
Hukumar kula da ƙaurar jama'a ta Majalisar Dinki Duniya ta ce sama da 'yan ƙasar Habasha millyan huɗu ne suka rasa muhallansu, inda suka gararamba a sassa daban-daban na ƙasar.
IOM!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...