Browsing Category
Rayuwa
An kama mutane 54 bisa laifin karuwanci da ta’ammali da miyagun kwayoyi a Hadejia
Kwamatin tsaro na Karamar Hakumar Hadejia ya kama mutane 54 bisa laifin karuwanci da ta'ammali da miyagun kwayoyi da sauran laifuka.Mutanen sun hada da mata 29 masu zaman kansu, 14!-->…
Read More...
Read More...
NDLEA ta kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi guda 422 a jihar Jigawa
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Jigawa ta kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi guda 422 tare da kwace miyagun kwayoyi da nauyinsu ya kai!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 79 ne suka mutu sannan aka ceto sama da 100 bayan da jirgin ruwa ya kife a gabar tekun…
Akalla mutane 79 ne suka mutu sannan aka ceto sama da 100 bayan da jirgin ruwa na kamun kifi da suke ciki ya kife a gabar tekun kudancin kasar Girka.
Sai dai wadanda suka tsira da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za a samar da fanfunan burtsatse guda 270 ga al’ummar Fulani a jihar Jigawa
Kungiyar Fulani Miyatti Allah Kautal Hore ta kasa reshen Jihar Jigawa hadin gwiwa da ma’aikatar ruwa ta jiha, na shirin samar da fanfunan burtsatse ga al’ummar Fulani a rugage 270 zuwa!-->…
Read More...
Read More...
Wata kungiya mai zaman kanta ta tallafawa mata marasa galihu guda 100 da kudi dan rage radadin…
Wata kungiya mai zaman kanta mai suna Dangin Juna Africa Initiative ta tallafawa mata marasa galihu guda 100 da naira dubu biyar kowannensu, domin rage radadin matsalar tattalin!-->…
Read More...
Read More...
Majalissar Dinkin Duniya ta bukaci da a samar da kimanin dala miliyan 600 domin tallafawa kasar…
Majalissar dinkin duniya ta bukaci da asamar da kimanin dala milyan 600 domin tallafawa kasar Afghanistan, tare da cewa kasar tana bukatar taimakon jin kai.
Bukatar taimakon!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za ayi tattaunawar sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da kwararrun masana da kungiyoyi a bangaren…
A gobe ne ake saran zaman tattaunawar sulhu tsakanin gwamnatin tarayya da kwararrun masana masu ruwa da tsaki da kungiyoyi a bangarn lafiya dangane da yajin aikin da ‘yan kungiyar!-->…
Read More...
Read More...
An raba sama da miliyan dari ga masu karamin karfi a karamar hukumar Auyo
Sama da naira miliyan dari da hamsin aka raba ga masu karamin karfi a karamar hukumar Auyo karkashin shirin gwamnatin tarayya na tallafawa masu karamin karfi.
Da yake jawabi lokacin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Akwai yiwuwar za a samu ruwan sama mai karfin gaske a jihohin Katsina da Jigawa da Neja da Kogi
Hukumar kula da yanayi ta kasa tace cikin kwanaki uku masu zuwa, akwai yiwuwar za a samu ruwan sama mai karfin gaske a jihohin Katsina da Jigawa da Neja da Kogi da Nasarawa da Benue da!-->…
Read More...
Read More...
Anyi hasashen samun ruwan sama hade da tsawa a fadin kasarnan daga yau zuwa ranar Laraba
Hukumar kula da yanayi ta kasa ta yi hasashen samun ruwan sama hade da tsawa a fadin kasarnan daga yau zuwa ranar Laraba.
Rahoton hasashen yanayin hukumar wanda aka saki a Abuja,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...